-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Mutum zai gane wannan daren lailatul Ƙadari ne ta hanyar jin hakan a jikinsa da kuma amincin da zai ji a wannan daren; ya bambanta da na kowanne dare; sannan kuma idan gari ya waye, zai ga rana ta fito […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: A mara ake neman daren lailatul ƙadari, kamar ranar da azumi yayi ishirin da biyu (22) da ranar ishirin da huɗu (24) da ranar ishrin da shida (26) da kuma ranar ishrin da takwas (28).
Hujja: Ma […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Daren lailatul ƙadari wani dare ne cikin watan Ramadan da ibada acikinsa; tayi daidai da ibadar watanni dubu, wanda yayi daidai da shekara tamanin da uku.
Hujja: “Lailatul ƙadari kairun min alfi s […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Abinda ake nufi shine, zai wayi gari ranar Ƙiyama bakinsa yana ƙamshin turaren da babu irin shi aduniya. Ko kuma zai zama abin da kowanne mutum zai yi burin zama ranar Kiyama, saboda darajar da ya samu, s […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Zai iya duk waɗannan abubuwan, haka kawai ne ba aso ya fita.
Hujja: Sahihul Bukhari, Sahihu Muslim, Almugni li ibni Qudama, Altalqin ala Mazhabi Maalikiya.
Domin karanta cikakken bayani akan Ƙarin B […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Ana iya kai masa idan buƙatar hakan ta taso, ko ayi masa waya idan bai kashe wayar ba..
Hujja: Sahihul Bukhari, Fathul Baari.
Domin karanta cikakken bayani akan Shin Mai Yin Ittikaafi Zai Iya Fita […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Idan ya farka sai yaje banɗakin masallacin yayi wanka, idan kuma babu ruwa sai yayi taimama.
Hujja: (Fuqhu Maslim Alajnatu Da’ima).
Domin karanta cikakken bayani akan Ana Iya Kaiwa Mai Ittikaafi […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Duk ibadar da tafi masa sauƙi a cikin ibadun da yake yi, kafin ya shiga ittikaafi.
Hujja: (Mausu’a Fiqihiya).
Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Yana Ittikaafi, Sai Janaba Ta Same Shi Ta […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Za ta iya shiga ittikaafiidan bata da miji, idan kuma tana da miji, sai idan yayi mata izini.
Hujja: “Matan Shugaban halitta sunyi ittikaafi bayansa”.
Marawaici Ummuna A’isha. Littafi: Sahihul […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Mai ittikaafi zai nisanci fita daga inda yake ittikaafi, sai idan fitar ta zamar masa dole.
Hujja: (Ibnul Munzir).
Domin karanta cikakken bayani akan Shin Mace Ma Zata Iya Shiga Ittikaafi? danna […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Ana so ayi ittikaafi ne a masallacin da mutum ba zai rasa sallar juma’a ba a jam’i.
Hujja: (Abu Dawud Assajistan).
Domin karanta cikakken bayani akan Waɗanne Abubuwa Ne Mai Ittikaafi Zai Nisanta? […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Ana shiga ittikaafi ne da azumi.
Hujja: (Mausu’a Fiqihiya).. “Yana zaman ittikaafi cikin Ramadan”.
Marawaici Abu Huraira littafi: Sahihul Bukhari, Sahihu Muslim.
Domin karanta cikakken bayani akan […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Ƙwarai kuwa, domin kowace rana sai daren ya shigo kafin yininta ya shigo; in banda ranar Arfa, ita kaɗai ce yininta ke riga darenta zuwa.
Domin karanta cikakken bayani akan Shin Sai Mutum Na Azumi Zai Sh […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Ana shiga ne bayan sallar asuba, wasu malaman kuma sunce, kafin rana ta faɗi Shugaban halitta yake shiga, wajen zamansa ne, sai bayan sallar asuba yake zuwa, yana fita ne bayan magriba, a daren idi, kafin […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Ana yin ittikaafi ne a goman ƙarshen Ramadan.
Hujja: “Shugaban halitta yana zaman ibada a masallaci a goman ƙarshen Ramadan, har Allah ya karɓi rayuwarsa”.
Marawaici Ummuna A’isha, littafi: Sahihu Mu […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Shi ne shiga masallaci da niyyar zaman ibada na wasu kwanaki, ba tare da mutum ya fita ko’ina ba.
Hujja: (littafi: Adduru Sinniya, Mausu’a Fiqihiya).
Domin karanta cikakken bayani akan Awaɗanne […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Ko shakka babu, idan mai azumi yayi buɗa baki, yayi amfani da wannan damar, ya roƙi Allah Azza wa Jalla buƙatunsa, domin lokaci ne na amsar addu’a.
Hujja: “Mutum uku addu’arsu ba’a dawo musu da ita, Al […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Akwai addu’a da mai yin buɗa baki zaiyi, amma sai bayan yayi buɗa bakin ake yin addu’ar.
Hujja: “Zahabaz zama’u, wabtallatul uruqu, wasabbatal ajaru inshaAllah”.
Marawaici Ibn Umar, littafi: Sunan A […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Anfi so mai azumi yayi buɗa baki da ɗan itace kowanne ne ya samu, ba lalle sai dabino ba,idan babu kuma, ya samu ruwa, yayi buɗa baki da shi.
Hujja: “Idan ɗayanku zaiyi buɗa baki, yayi buɗa baki da dabin […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Mutum zaiyi buɗa baki ne da zarar rana ta faɗi.
Hujja: “Idan rana ta bada baya, tayi yamma, dare kuma ya ɓullo ta nan, to mai azumi ya buɗe baki”.
Marawaici Ibn Umar, littafi: Sahihul Buk […]
- Load More
Gida Lawan Bello