Shehu Mansur Dala

  • Daren Lailatul ƙadari, dare ne guda ɗaya da ake samunsa a watan Ramadan na kowacce shekara. Dare ne mai ɗimbin falala da daraja da babu wani dare da yake da irin waɗannan darajoji.
    Allah Ta’ala ya saukar da sur […]

  • A wannan matashiya, za a kawo taƙaitattun bayanai a kan mataki da hanyoyn tarbiyya da ya kamata iyaye su yi, ta hanyar karanta waɗannan bayanai, su kuma haɗa kai wajen aiwatar da su, domin samun zuri’a ma […]

  • Sallar kisfewar rana da wata sunna ce mai ƙarfin gaske. Ana yin sallar kisfewar rana a cikin jam’i tun daga lokacin da hasken ta ya dusashe har zuwa dawowar hasken.
    Ga yadda ake yin wannan sallah:-

    1-  Ayi k […]

  • Yadda Ake Wuturi Hadisai da dama sun zo kan bayanin siffofin wutiri kamar haka 1-  Wutiri da Raka’a Ɗaya: Manzon Allah (S. A. W.) y […]

  • Falalar Salati Ga Manzon Allah (S.A.W) An karɓo daga Abdullahi Ibn Mas’ud (RA) haƙiƙa Manzon Allah (S.A.W.) ya ce: “Haƙiƙa mutane da za su fi kusanci da ni r […]

  • MUMMUNAN ƘARSHE DA KYAKKYAWAN ƘARSHE
    Babu wani abu da ya fi damun duk mai hankali da imani a wannan duniyar, irin tunanin yadda ƙarshensa zai kasance.
    Mutuwa dai dole ce, sai dai tashin hankalinta shi ne rashin sa […]