Khadija Yusha'u (Amira)

  • A yau za mu koyi yadda ake Prawn cracker, Prawn cracker abinci ne da yara ke matuƙar so, yana da daɗin ci da sauƙin sarrafawa.
    Abubuwan da ake buƙata
    Mai
    Siga
    Madara
    Yadda ake haɗawa
    1- Da farko za a ɗora mai a […]

  • A yau za mu koyi yadda ake miyar ƙoda; Miyar ƙoda miya ce da ake iya cin shinkafa, taliya, da makamantansu. Ƙoda na da matuƙar amfani a jikin mutum.
    Abubuwan da ake buƙata

    Ƙoda
    Mai
    Maggi
    Gishiri
    Curr […]

  • Aya tana ƙara ƙarfin garkuwar jiki ga mai yawan amfani da ita. Aya tana inganta yanayin da mutum ke ciki, tana tsawaita ƙuruciya, tana ƙarfafa yanayin gudanar jini, sannan tana ƙara kuzari na zahiri.
    Haka kuma […]

  • A yau za mu koyi yadda ake spicy meat. Spicy meat abin ci ne da ake yin yinsa da nama.
    Abubuwan da ake buƙata:

    Nama
    Mai
    Tafarnuwa
    Gishiri
    Maggi
    Curry
    Kwai
    Attaruhu
    Albasa

    Yadda ake haɗawa: […]

  • A yau zamu koyi yadda ake alalan shinkafa.
    Abubuwan Da Ake Buƙata:

    Shinkafa ta tuwo
    Ƙwai
    Nama
    Hanta
    Attaruhu
    Albasa
    Magi
    Gishiri
    Curry
    Main gyaɗa

    Yadda Ake Haɗawa:

    A wanke shinkafa a sha […]

  • A yau za mu koyi yadda ake crepes da vegetable. Crepes da vegetable abin ci ne da yake da matuƙar daɗi a wajen karin kumallo.
    Abubuwan da ake buƙata:

    Fulawa
    Ƙwai
    Madara
    Bakin powder
    Maggi
    Gishir
    Ca […]

  • A yau na zo mana da yadda ake haɗa dambun nama; na kaza ko dai na jan nama. Danbun nama na daga cikin abincin da ake samarwa daga nama. Yana da matuƙar daɗi.
    Abubuwan da ake buƙata

    Nama/kaza
    Taruhu
    Al […]

  • Egg muffins abinci ne da ake yin sa daga ƙwai; ƙwai na da matuƙar amfani. Egg muffin yana da daɗi a karin kumallo ko tarar baƙi.
    Abubuwan da ake buƙata

    Ƙwai Dafaffe
    Dankali Turawa
    Dafaffafen nama
    Koren […]

  • Potato Balls abinci ne wanda a Hausance ake kiran sa da Ƙwallon dankali, wanda ake yin sa da dankalin Turawa. Yana da matuƙar daɗi musamman ma idan a karin kumallo za a ci shi.
    Abubuwan da ake buƙata

    Da […]

  • Cabbage sauce miya ce wadda ake yinta da kabeji da jajjagen kayan miya, tana da daɗi da lafiya a jiki musamman ma idan aka kula da tsabtace da kayan girkin.
    Abubuwan da ake buƙata

    Cabbage
    Green pepper […]

  • Moi moi wadda muka fi sani da alala a Hausance ana yinta ne daga wake, alala ta kasance ɗaya daga cikin abincin gargajiya na bahaushe.
    Abubuwan da ake buƙata

    Wake
    Taruhu da tattasai
    Albasa
    Maggi […]

  • Zobo na ɗaya daga cikin abin sha wanda ke taimakawa wajen narkar da abinci, sauko da hawan jini musamman ma idan aka haɗa shi da cucumber.
    Kayan da ake buƙata

    Zoɓo
    Cucumber
    Bakin flavour
    Kanunfari
    Ci […]

  • Khadija Yusha'u (Amira) changed their profile picture 5 years, 5 months ago

  • Abubuwan haɗawa

    Albasa
    Koren tattasai
    Taruhu
    Tattasai
    Kayan ƙamshi
    Maggi
    Kwakwamba (cucumber)
    Butter ko man gyaɗa

    Yadda ake haɗawa

    Ki ɗauko albasa ki gyara, ki yanka ta ƙanana, sai ki wanke […]

  • Shinkafa Da Miyar Attaruhu: Shinkafa da miyar attaruhu abinci ne da aka fi yawan cin sa da rana; musamman saboda gina jiki da kuma samar da kuzari…
    Kayan Haɗi:
    1. Shinkafa
    2. Attaruhu
    3. Albasa
    4. Koren […]

  • Dashishi abincin ne da ake yin sa daga alkama. Dashishi abincin gargajiya ne a Arewacin Nijeriya, yana da matuƙar lafiya a jiki, musamman ma a wajen masu ciwon siga kasancewar alkama na ɗaya daga cikin abincin m […]

  • Koko abinsha ne na karin kumallo na hausawa, wanda ake yin sa daga gero. Koko na da daɗin sha, ga matuƙar amfani a jiki.
    Abubuwan Da Ake Buƙata
    Gero
    Citta
    Barkono
    Kanunfari
    Yadda Ake Haɗawa:
    1. A jiƙa gero ya jiƙu […]

  • Kunun gyaɗa na ɗaya daga cikin abin sha mai daɗi da amfani a jikin ɗan Adam.

    Abubuwan da ake buƙata;

    Farar shinkafa

    Ɗanyar gyaɗa 

    Sugar daidai misali

    Yadda ake haɗawa
    A gyara farar shinkafa sai a wanke […]

  • Abubuwan Buƙata
    Gero

    Wake

    Kuli

    Maggi

    Gishiri

    Citta

    Kanunfari

    Barkono

    Cucumber

    Tomato

    Albasa

    Cabbage

    Man gyaɗa
    Yadda Ake Haɗawa:

    Ki samu surfaffen geronki, Wanda babu dusa a jiki, sai ki wa […]

  • Load More