Isa Uba Chamo

  • Wikihausa sai sambarka

  • Isa Uba Chamo changed their profile picture 3 years, 3 months ago

  • Allah mai girma da ɗaukaka ya bayyana cewa: “Shi ne wanda ya halicci mutuwa da rayuwa domin ya gwada ku. Wane ne mafi kyawun aiki a cikin ku?”(Suratul Mulk: 2).

    Kuma manzon Allah (Sallallahu alaihi wassallam) […]

  • Yadda ake special cin cin
    Abubuwan haɗawa

    Fulawa kofi Biyu Butter ɗaya

    Madarar gari cokali biyar da rabi
    Sikari cokali biyu da rabi
    Baking powder cokali daya da rabi
    Bawon lemon tsami cokali d […]

  • Kaciyar mata a Musulunce ba ta da wani hukunci na a yi, ko kar a yi cikin shari’ar Musulunci.
    Saboda duk hadisan dake cikin littattafai kamar su: Sunan na Turmuzi da ragowar littattafai, ba su yi magana kan wajibi […]

  • Za a iya gwajin ciki da na’ura a kowane lokaci na rana; amma dai da sassafe shi ne mafi dacewa. (fitsarin farko).
    Ki yi fitsari a cikin roba ko kwano mai tsabta ko kofi ko duk abin da kike ganin fitsari zai iya z […]