-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Roƙo a Wasu Waƙoƙin Kamilu Almajirin Mawaƙa
Kamar yadda tarihi ya hakaito cewa roƙo na daga cikin muhimmin abu a wurin Bahaushe; wannan ya sanya har ake samun […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Nazarin Yabo Daga Cikin Waƙoƙin Ala
Jigon yabo baduniyen jigo ne da ke yaba mashahuran mutane irin su; sarakuna da shugabanni da attajirai da ma’aikata da […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 4 months, 4 weeks ago
Tsarabar Makon Sahabbai 2025
SHIRYAWAR GIDAUNIYAR ALHAWARIYYUN KANO Ya Ilahu ka ba ni baiwa, Nai bayani babu tsaiwa, Wanda za ni faɗa wa […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 5 months, 2 weeks ago
Halayen Da Ya Kamata Mai Azumi Ya Siffantu Da Su
Akwai waɗansu muhimman halaye da ya kamata mai azumi ya siffanta da su, a gan su da gaske a tattare da shi. Cikin […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 7 months ago
Waƙar Bikin Ƙaddamar Da Manhajar WikiHausa
TAKARDA WADDA AKA GABATAR A WAJEN BIKIN ƘADDAMAR DA MANHAJAR WIKIHAUSA, RANAR ASABAR 19 GA OKTOBA, 2024, A ƊAKIN T […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 years, 2 months ago
Akwai abubuwan da suke ɓata azumi matuƙar mutum ya aikata su; to azuminsa ya lalace, cikin waɗannan abubuwa, akwai:
1. Ci ko sha da gangan, idan mai azumi ya ci abinci ko ya sha wani abin sha da gangan, to ya […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 years, 3 months ago
Halayen mai Azumi – Akwai waɗansu muhimman halaye da ya kamata mai azumi ya siffanta da su; a gan su da gaske a tattare da shi. Cikin halayen akwai:
1. Haƙuri, wato mai azumi ya siffantu da haƙuri wanda shi za […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 years, 3 months ago
Ana ɗaukar niyyar azumi ne kafin fitowar alfijir; saboda hadisin da Nana Hafsat (R.A) ta rawaito daga Manzon Allah (S.A.W) cewa: “Wanda bai ɗauki niyyar azumi da dare ba (kafin fitowar alfijir) ba shi da a […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 years, 3 months ago
Ayyukan Mai Azumi – Akwai ayyuka mafifita da ya kamata mai azumi ya kusance su; daga ciki akwai:
1. Karatun Alƙur’ani Mai Girma, wato mai azumi ya lazimci karatun Alƙur’ani da kuma fahimtar saƙon da yake ci […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 years, 3 months ago
Ɓata Azumi – Kasancewar azumi ibada ce, ibada ce da ake kusantar Mahalicci da ita. Sanin kowane ɗaya cikin ɗaiɗaikun mutanen dake karatu kuma suna fahimtar karatun cewa; ba manufar Ubangiji ba ce ƙuntata musu […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 years, 3 months ago
Azumin watan Ramadana na da falala mai yawa, daga cikin falalar akwai:
1. Azumi garkuwa ne. Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam); ya umarci wanda sha’awar aure ta yi tsanani gare shi da ya yi azumi, sai ya […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 years, 3 months ago
Wajabcin Azumin Ramadana – Allah Maɗaukakin Sarki, ya wajabta azumin Ramadana; a inda ya ce; “Ya ku waɗanda suka yi imani! An wajabta muku azumi kamar yadda aka wajabta shi ga waɗanda suka gabace ku; wala-alla kw […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 years, 3 months ago
Falalar Watan Ramadana – Hadisi ya tabbata daga Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) cewa, “Wanda ya azumci watan Ramadan, yana mai imani da neman lada, za a gafarta masa zunubansa da suka shuɗe”.
Haka […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 years, 3 months ago
Azumin watan Ramadan yana sauka a kan wasu, sakamakon waɗansu dalilai da Shari’a ta aminta da su; shi ya sa wajen ci gaba da ayar da ta gabata, malamai suka bayyana ire-iren waɗannan mutane, tare da dalilan. Ci g […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 years, 3 months ago
Tsayuwar Watan Ramadan – Azumin Ramadana yana tsayuwa ne da ganin jinjirin watan Ramadana; wato ba a amfani da ƙirgen kalanda ko lissafin taurari ba; a’a, Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya alaƙanta y […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 years, 4 months ago
Sallar Asham ita ce nafilfili da ake yi a bayan sallar Isha’i a cikin watan Ramadan, wato da zarar labarin ganin wata ya bayyana, domin wannan dare na Ramadan ne. Sannan yin ta cikin jam’i, sunna ce.
Hadisi ya […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 years, 4 months ago
Zakkar fid-da-kai sunnah ce daga cikin sunnonin Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam), domin ya fitar kuma sahabban Sa masu albarka ma sun fitar. Shari’a ta shar’anta wannan zakka domin tsarkake masu azumi […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 years, 4 months ago
Ana samun daren Lailatul Ƙadari ɗaiɗaikun daren goman ƙarshe; wato daren 21, 23, 25, 27 ko 29, kamar yadda ya zo cikin hadisin Abdullahi Ibn Abbas (Radiyallahu Anhu) cewa; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Was […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 years, 4 months ago
Azumi a Shari’a shi ne: kamewa daga barin ci da sha da jima’i da abin da zai ɗauki hukuncinsu; tun daga fitowar Alfijir; har zuwa faɗuwar rana ga keɓantattun mutane da niyyar bauta wa Allah.
Domin karanta ci […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 years, 4 months ago
Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya kwaɗaitar da yin sahur; har Ya ambata cikin falalar sahur a hadisin Anas Ibn Malik Radiyallahu Anhu cewa, “Ku yi sahur, domin haƙiƙa akwai albarka a cikin yin sahur” (S […]
- Load More
Gida Ibrahim Garba Nayaya