-
Faruq Adamu wrote a new post 3 weeks, 2 days ago
Kira A Kan Haɗin Kai
‘Yan Najeriya muna cikin wani muhimmi lokaci. Wata mummunar fahimta tana shiga cikin al’ummarmu, tyana canza yadda […] -
Faruq Adamu wrote a new post 6 months ago
Yaushe Ne Kwanakin Layya Suke Ƙarewa?
Haƙiƙa kwanakin Layya suna ƙarewa ne bayan kwana Uku (3) waɗanda ake kira Ayyamul Tashriq (Kwanakin kekketa nama) su […] -
Faruq Adamu wrote a new post 6 months, 1 week ago
Abubuwan Da Suka Shafi Idi
Da farko dai ana son mutanen da za su je Idi su zamto sun tsabtace jikinsu sannan su sanya sababbin tufafi ko kuma […] -
Faruq Adamu wrote a new post 6 months, 1 week ago
Abin Da Ya Shafi Yanka
Ita dai layya sunna ce wajiba a kan wanda yake da ikon yin ta. Sannan mafi ƙarancin abin da yake wadatarwa a layya […] -
Faruq Adamu wrote a new post 6 months, 1 week ago
Falalar Watan Dhul-Hajj (BABBAR SALLAH)
Dukkan godiya da ɗaukaka Ya tabbata ga Allah Ubangijin talikai, tsira da aminci su tabbata a kan Manzonmu Annabi […] -
Faruq Adamu wrote a new post 7 months, 3 weeks ago
Rahamar Ubangiji Ga Bayinsa
Yayin da Allah ubangiji ya halicci mutum ya yi nufin alheri da rabautar duniya da ni’imar lahira da aljanna gareshi […] -
Faruq Adamu wrote a new post 7 months, 3 weeks ago
Gudunmawar Iyaye Wajen Gina Al'umma
Tarbiyyar Al’umma abu ne da ya zama wajibi a wanzar da shi domin shi ne abu na farko da idan aka same shi komai zai […] -
Faruq Adamu wrote a new post 11 months, 1 week ago
Manufar Rayuwar Duniya
Babban abinda Ɗan Adam ya kamata ya fahimta a cikin wannan rayuwa ta duniya shi ne, dukkanin samun nasarar mutum […] -
Faruq Adamu changed their profile picture 12 months ago
-
Faruq Adamu wrote a new post 1 year ago
Me Za Ka Yi Idan Ka Ga Ɗan Uwanka Zai Mutu?
Manzon Allah S.A.W Yayi Mana Wasu Bayanai Dangane Da Mutuwa: Da farko babbar alama da za a gane kusantowar mutuwa ga […]
Gida Faruq Adamu