-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 days, 5 hours ago
Tarihin Malam Attahiru Shehu Na Liman (Limamin Masallacin Shehu)
An haifi Malam Attahiru a farko-farkon sarautar sarkin musulmi Abubakar na uku. Malam Attahiru ya taso cikin tarbiyyar […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 1 week, 3 days ago
Tarihin Alaramma Malam Salihu Ɗangalinja
An haifi Malam Salihu ɗan Dawuda a girin Galinja da ke Kanon Dabo a shekarar 1920 zamanin Sarkin Kano Usman. […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 2 weeks, 3 days ago
Tarihin Alaramma Malam Salisu Ɗanruwantsa
An haifi Alaramma Malam Salisu ɗan Malam Ahmad ɗan Usmanu ɗan Ahmad a garin Ruwantsa. An ce asalin zuriyarsu sun fi […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 2 weeks, 4 days ago
Tarihin Alaramma Malam Aliyu Ɗan Kadawa (1868-1998)
An haifi Malam Aliyu a zamanin Sarki Abdullahi a garin Kadawa cikin ƙaramar Hukumar Warawa da ke Jihar Kano. […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 2 weeks, 5 days ago
Tarihin Shehun Malami Muhammad Rabi'u Ɗan Tinki (1897-1959)
Malam Rabi’u ɗan Yunusa ɗan Alhasan ɗan Baru. An haife shi a garin Tinki a cikin ƙaramar hukumar Bici da ke Jihar Kan […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 2 weeks, 6 days ago
Tarihin Gwani Saleh Ɗanzargu
An haifi Gwani Saleh ɗan Abdullahi jikan Abdullahi a Ƙasar Jahun. Mahaifin sa ya rasu yana ƙaramin yaro, don haka sa […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 weeks, 3 days ago
Tarihin Sheikh Malam Muhammad Ɗan Almajiri
An haifi babban malami Muhammad ɗan Malam Adamu a Ƙasar Kazaure. Malam Muhammad ɗan Almajiri ya fara karatu a gaban ma […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tarihin Gwani Daudu (1920-2000)
An haifi Alaramma Malam Abubakar Yunusa a shekarar 1920 a garin Tsakuwawa a ƙaramar Hukumar Miga da ke cikin Jihar […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 1 month, 1 week ago
Misalan Malaman Yarabawa A Ƙarni Na Goma Sha Tara
Malaman ƙarni na goma Sha Tara a ƙasashen Yarabawa sun haɗa da: Sheikh Saleh bin Abdulƙadir Sheikh Muh […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tarihin Alaramma Malam Isa Ɗan Ƙauranmata Bin Umar
An haifi Malam Isa Umaru a garin Ƙauranmata zamanin Sarkin Kano Usman. Mahaifinsa Malam Umar ya aika da shi garin […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tarihin Gwani Ɗanbirni
An haifi Malam Muhammad ɗan Malam Ali a unguwar Zage da ke Birnin Kano a zamanin Sarkin Kano Usman. Gwani Ɗan birni y […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Matakan Farfaɗo Da Tsangayun Alƙur'ani Da Raya Su
Zai yi kyau kowace jiha ta bi hanyoyi don cimma wannan buri bisa shawartar masana da kuma jami’anta. Kaɗan daga […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Tarihin Sheikh Is'haƙ Rabi'u Khadimul Alƙur'ani
Halifa Sheikh Is’haƙa Rabi’u mashahurin Mahaddacin Alƙur’ani ne da Ubangiji Ya yi wa baiwar ƙarfin tilawa a ts […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Tarihin Alaramma Gambon Takai
An haifi Malam Zakariya ɗan Adamu a garin Takai a shekarar 1928. Ɗan baiwa kuma ma’abocin himma da ƙ […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Tarihin Mahiru Sharif Bala
An haifi Gwani Sharif Bala ɗan Sharif Musɗafa ɗan Sharif Muhammad a shekarar 1345; wadda ta yi dai-dai da shekarar 19 […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Malaman Mabera A Sakkwato
Malaman Mabera A Sakkwato Waɗanda Ke Tara Almajirai A Tsarin Tsangaya Waɗannan sun haɗa da Malam Mai Kaɗa da […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Wasu Daga Malamai A Katsina
Malam Sani Hafizi Katsina An haifi Malam Sani a shekara ta 1916. Ya fara karatun Alƙur’ani tun yana yaro […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Wasu Daga Fitattun Malaman Alƙur'ani A Kurfi
Waɗannan Malamai sun haɗa da: Malam Umar Saulawa da Malam Sule Unguwar Maraɗi da Malam Yahaya Tsoho da Malam Ab […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 4 months ago
Malaman Ƙasar Zariya
A ƙasar Zariya, neman ilimin Furu’a ya cuɗanya da neman ilimin Alƙur’ani. Wannan ya sa makarantun Alƙur’ani a Zar […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 5 months, 3 weeks ago
Wasu Daga Malamai A Ilori
Malam Musa Akalanbi Shi ne mashahurin Malami, Musa Ɗan Abubakar Ɗan Hassan Alkasinawiy. An ce iyayensa sun je I […]
- Load More
Gida Sanusi Iguda