-
Sanusi Iguda wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Tarihin Sheikh Is'haƙ Rabi'u Khadimul Alƙur'ani
Halifa Sheikh Is’haƙa Rabi’u mashahurin Mahaddacin Alƙur’ani ne da Ubangiji Ya yi wa baiwar ƙarfin tilawa a ts […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Tarihin Alaramma Gambon Takai
An haifi Malam Zakariya ɗan Adamu a garin Takai a shekarar 1928. Ɗan baiwa kuma ma’abocin himma da ƙ […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Tarihin Mahiru Sharif Bala
An haifi Gwani Sharif Bala ɗan Sharif Musɗafa ɗan Sharif Muhammad a shekarar 1345; wadda ta yi dai-dai da shekarar 19 […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Malaman Mabera A Sakkwato
Malaman Mabera A Sakkwato Waɗanda Ke Tara Almajirai A Tsarin Tsangaya Waɗannan sun haɗa da Malam Mai Kaɗa da […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 1 month, 4 weeks ago
Wasu Daga Malamai A Katsina
Malam Sani Hafizi Katsina An haifi Malam Sani a shekara ta 1916. Ya fara karatun Alƙur’ani tun yana yaro […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 1 month, 4 weeks ago
Wasu Daga Fitattun Malaman Alƙur'ani A Kurfi
Waɗannan Malamai sun haɗa da: Malam Umar Saulawa da Malam Sule Unguwar Maraɗi da Malam Yahaya Tsoho da Malam Ab […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 2 months ago
Malaman Ƙasar Zariya
A ƙasar Zariya, neman ilimin Furu’a ya cuɗanya da neman ilimin Alƙur’ani. Wannan ya sa makarantun Alƙur’ani a Zar […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Wasu Daga Malamai A Ilori
Malam Musa Akalanbi Shi ne mashahurin Malami, Musa Ɗan Abubakar Ɗan Hassan Alkasinawiy. An ce iyayensa sun je I […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Misalan Malaman Nufawa A Ƙarni Na Ashirin
Malaman ƙarni na ashirin sun haɗa da: – Alhaji Umar Egan Bidda – Alhaji Alpa Darajta Bidda – A […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Tarihin Malam Buhari Siriddawa (Sarkin Malaman Sakkwato)
An haifi Malam Buhari, Sarkin Malaman Sakkwato a Unguwar Siriddawa da ke Sakkwato a shekara ta 1934. Ya yi karatu […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 4 months ago
Wasu Daga Fitattun Malamai A Ƙasar Sakkwato Da Kewayen Ta
Karatun Alƙur’ani a Sakkwato da kewayenta wanda ya haɗa da Gwandu da Gobir da Zamfara da Kebbi, ya sha bam-ban da k […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 4 months ago
Wasu Daga Malaman Alƙur'ani A Kebbi (Lardin Zuru)
Malam Mubammad Sani Ɗan Tudu (1882-1979) An haifi Malam Muhammad a shekara ta 1882 a Dabai. Mahafinsa Andi shi […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 4 months, 1 week ago
Tarihin Malam Mahmud Manzo Arzai
An haifi Malam Mahmud ɗan Muhammad ɗan Mahmud dan Muhammad a Damagaran cikin Jamhuriyar Nijar. Malam Mahmud ya zo K […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 4 months, 1 week ago
Tarihin Sheikh Muhammad Barnoma
An haifi Malam Muhammad Barnoma ɗan Gwani Muktari a garin Misau. An ce bayan mahaifinsa Gwani Muktari ya yi hijira […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 4 months, 1 week ago
Hanyoyin Farfaɗo Da Tsangayun Alƙur'ani
Kamar yadda muka gani a sashe na ɗaya babi na ɗaya cewa, a da tsangayun alƙur’ani suna da gata da wasu haƙƙoƙi cikin […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 4 months, 1 week ago
Wasu Daga Malaman Alƙur'ani A Jihar Zamfara
Irin malaman da suka ba da gudunmawa wajen yaɗa ilmin Alƙur’ani a Zamfara sun haɗa da: 1. Malam Maharaz Ya […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 4 months, 1 week ago
Tarihin Malam Muhammadu Na Ta'ala
Malam Muhammadu Na Ta’ala ɗaya ne daga zuriyar Sheikh Abdullahi Alkanawi, almajirin Shehu Usman kuma jakadansa. […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 4 months, 1 week ago
Hutun Alhamis Da Juma'a A Tsangayu
Saboda irin himmar makaranta a tsarin tsangaya, alarammomi kan lazimtawa almajiransu yin karatu a wasu lokutan […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 4 months, 1 week ago
Asalin Samuwar Goni
Asalin kalmar Gwani/Goni kalmar Barbarci ce “Luhranni Gonni” ma’ana wanda ba ya kuskure in yana karanta […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 4 months, 1 week ago
Ƙalubale Ga Makarantun Tsangaya
Kamar yadda tarihi ke maimaituwa kullum, cikin kowane al’amari mai kyau ba ka rasa baragurbi ko zare. Tsarin tsangaya […]
- Load More
Gida Sanusi Iguda