-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years, 6 months ago
Manufofin Waƙafi
Ana yin waƙafi saboda cimma manufofin ne guda biyu, waɗanda kuma suka yi rassa masu ɗimbin yawa, waɗannnan man […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years, 6 months ago
Ana iya yin waƙafi a ɓangarori da dama da suka haɗa da:
Ɓangarorin yaɗa addini da ilmantarwa:
1. Gina masallatai da samar da abubuwan Jin daɗin masallata:
A cikin su waɗanda suka haɗa da rijiyoyi don sam […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 4 years, 5 months ago
Kar Harshe Ya Gushe Ba Tare Da Ambaton Ubangiji Maɗaukaki Ba.
Ambaton Allah Kada Harshe Ya Gushe Ba Tare Da Ambaton Ubangiji Maɗaukaki Ba,domin ambaton Allah yana da muhimmanci ga […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 4 years, 5 months ago
Halittar Lokaci Da Ƙarewarsa
Halittar lokaci da ƙarewar sa, duk yin Allah ne. Ƙudurar Ubangiji kaɗai, ita ce mai wanzuwa. Domin kuwa tun farko ba […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 4 years, 5 months ago
Abubuwan Dake Jawo Asarar Lokaci A Rayuwar Ɗan Adam
Abubuwan Dake Jawo Asarar Lokaci A Rayuwar Ɗan Adam suna da yawa. RAFKANA: Rafkana wata cuta ce dake kama zuciyar […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 4 years, 5 months ago
Idan aka yi la’akari da mutanen da za su amfana da waƙafi, ana iya kasa su kamar haka:
1. Ba da Waƙafi ga ‘Yan’uwa da makusanta, ba shakka addinin Musulunci ya kwaɗaitar da mabiyansa matuƙa a kan yin irin wan […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 4 years, 6 months ago
Yadda Musulmi Zai Ribaci Lokutansa Na Rayuwa
Kwaikwayon Manzon Allah (S.A.W) A dukkan fuskokin rayuwa. Kasancewar Manzon Allah (S.A.W) shi ne mafi cikar mutane […]
Gida Sanusi Iguda