-
Sanusi Iguda wrote a new post 5 months ago
Wasu Daga Malaman Alƙur'ani A Jihar Zamfara
Irin malaman da suka ba da gudunmawa wajen yaɗa ilmin Alƙur’ani a Zamfara sun haɗa da: 1. Malam Maharaz Ya […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 5 months ago
Tarihin Malam Muhammadu Na Ta'ala
Malam Muhammadu Na Ta’ala ɗaya ne daga zuriyar Sheikh Abdullahi Alkanawi, almajirin Shehu Usman kuma jakadansa. […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 5 months ago
Hutun Alhamis Da Juma'a A Tsangayu
Saboda irin himmar makaranta a tsarin tsangaya, alarammomi kan lazimtawa almajiransu yin karatu a wasu lokutan […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 5 months ago
Asalin Samuwar Goni
Asalin kalmar Gwani/Goni kalmar Barbarci ce “Luhranni Gonni” ma’ana wanda ba ya kuskure in yana karanta […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 5 months ago
Ƙalubale Ga Makarantun Tsangaya
Kamar yadda tarihi ke maimaituwa kullum, cikin kowane al’amari mai kyau ba ka rasa baragurbi ko zare. Tsarin tsangaya […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 5 months ago
Gudunmawar Mawadata Da Ɗaiɗaikun Jama'a Ga Tsangayu
Sanin kowa ne cewa ba kasafai gwamnatoci ko al’umma kan samu isassun kuɗaɗen da za su iya gamsar da buƙatun jama’ar da […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 8 months ago
Ƙa’idoji Goma Sha Ɗaya Na Samun Nasara A Rayuwa
Babu shakka Ubangiji Maɗaukaki ya halicci mutum ya kuma hore masa iko da zaɓi wajen sarrafa rayuwarsa. Ɗan’Adam na da […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 8 months ago
Yin Jadawalin Ayyukakn Rana Da Yini A Rubuce
Yin jadawali (Time-table) ga musulmi ya sha bamban da yadda yan duniya ke tsara jadawalinsu. Musulmi zai yi […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 8 months ago
Hukuncin Kiɗa A Musulunci
Bukhari ya ruwaito hadisi daga Malik cewa Manzon Allah (S.A.W) ya ce…. “Za a yi wasu mutane daga al’ummata da za su ri […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 8 months ago
Hukuncin Kallon Talabijin Da Fina-Finai
Idan aka kau da ido daga irin asarar da mutum ke yi a sababin kallon talabijin da fina-finai, sai mu ga shin mene ne […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 8 months ago
Sahihin Sirrin Iza Ja’a
Iza ja’a (Suratun Nasri), ita ce sura ta (110) a jerin surorin Alƙur’ani mai girma guda ɗari da sha huɗu (114), kuma t […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 8 months ago
Haɗarin Ƙuntatawa Iyali Wajen Ciyarwa
Musulmin da Allah ya yi masa yalwar abin da zai ciyar da iyalinsa, da abin da zai tufatar da su, amma sai ya zama yana […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years ago
Ya kamata manhajar wannan tsangaya ta gwamnati ta fuskanci cimma manufofin ingantaccen imani, da samun rayuwa ta dogaro da kai, da wayewar zamani.
Wannan manhaja za ta yi ƙoƙarin cimma koyarwar Shehu Usmanu Ɗ […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years ago
Ya zama wajibi ga dukkan jihar dake son bunƙasa tsangayun Alƙur’ani da inganta rayuwar almajirai, bayan ta ba da dukkan kulawar da ta gabata, ta samar da tsangayar Gwamnati ta Musamman (Model Tsangaya). […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years ago
Ɗabi’un makaranta Alƙur’ani da irin halayyarsu ko kuma yanayin tunaninsu game da rayuwa (world-veiw) wani fage ne mai faɗi da muhimmanci wajen sanin haƙiƙanin tsarin zamantakewar tsangaya da irin wayewa ko goge […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years ago
Za a iya karkasa makaranta tsarin tsangaya gwargwadon matsayin karatu ko shekaru tsakanin sa’o’i daga almajirai.
Kowane aji na da siffofi da ake gane waɗanda ke ƙarƙashinsa, kamar yadda al’amarin yake a ts […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years ago
Yawon bundi al’ada ce sananniya wajen ma’abota tsangaya. Ana kiran almajirai waɗanda ke tashi daga garuruwansu na haihuwa zuwa wasu sassa da sunan ‘yan yawon bundi, ko kuma almajiran kwargo.
Makaranta na […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years ago
Tsibbu ararriyar kalma ce daga harshen Larabci “Ɗibbu” ma’ana magani. Kafin zuwan Musulunci, babu wata hanya ta magani sai bori da bokanci.
Koda Musulunci ya bayyana, sai ya tsawatar ga barin abubuwan da […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years ago
Wannan shi ake kira “gamin gambiza”, ma’anar wannan ita ce wata dabara ta yin gamin gambizar magungunan gargajiya na Bahaushe da ba Musulunci ne ya zo da su ba, da kuma nassoshi ko ayoyin Alƙur’ani. Misali a nan […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years ago
Yan uwa sai mu kula a duk lokacin da muka ga an jirkita ayar Alƙur’ani ko an haɗa ta da najasa ko wata ƙazanta.
Ko an ce mu yanka wata dabba mai siffa kaza, ko mu rubuta wasu alƙaluma da haruffa; ko sun […]
- Load More
Gida Sanusi Iguda