Sanusi Iguda

  • Sanusi Iguda wrote a new post 1 month ago

    Ƙa’idoji Goma Sha Ɗaya Na Samun Nasara A Rayuwa Babu shakka Ubangiji Maɗaukaki ya halicci mutum ya kuma hore masa iko da zaɓi wajen sarrafa rayuwarsa. Ɗan’Adam na da […]

  • Sanusi Iguda wrote a new post 1 month ago

    Yin Jadawalin Ayyukakn Rana Da Yini A Rubuce Yin jadawali (Time-table) ga musulmi ya sha bamban da yadda yan duniya ke tsara jadawalinsu. Musulmi zai yi […]

  • Sanusi Iguda wrote a new post 1 month ago

    Hukuncin Kiɗa A Musulunci Bukhari ya ruwaito hadisi daga Malik cewa Manzon Allah (S.A.W) ya ce…. “Za a yi wasu mutane daga al’ummata da za su ri […]

  • Sanusi Iguda wrote a new post 1 month ago

    Hukuncin Kallon Talabijin Da Fina-Finai Idan aka kau da ido daga irin asarar da mutum ke yi a sababin kallon talabijin da fina-finai, sai mu ga shin mene ne […]

  • Sanusi Iguda wrote a new post 1 month ago

    Sahihin Sirrin Iza Ja’a Iza ja’a (Suratun Nasri), ita ce sura ta (110) a jerin surorin Alƙur’ani mai girma guda ɗari da sha huɗu (114), kuma t […]

  • Sanusi Iguda wrote a new post 1 month ago

    Haɗarin Ƙuntatawa Iyali Wajen Ciyarwa Musulmin da Allah ya yi masa yalwar abin da zai ciyar da iyalinsa, da abin da zai tufatar da su, amma sai ya zama yana […]

  • Ya kamata manhajar wannan tsangaya ta gwamnati ta fuskanci cimma manufofin ingantaccen imani, da samun rayuwa ta dogaro da kai, da wayewar zamani.

    Wannan manhaja za ta yi ƙoƙarin cimma koyarwar Shehu Usmanu Ɗ […]

  • Ya zama wajibi ga dukkan jihar dake son bunƙasa tsangayun Alƙur’ani da inganta rayuwar almajirai, bayan ta ba da dukkan kulawar da ta gabata, ta samar da tsangayar Gwamnati ta Musamman (Model Tsangaya). […]

  • Ɗabi’un makaranta Alƙur’ani da irin halayyarsu ko kuma yanayin tunaninsu game da rayuwa (world-veiw) wani fage ne mai faɗi da muhimmanci wajen sanin haƙiƙanin tsarin zamantakewar tsangaya da irin wayewa ko goge […]

  • Za a iya karkasa makaranta tsarin tsangaya gwargwadon matsayin karatu ko shekaru tsakanin sa’o’i daga almajirai.

    Kowane aji na da siffofi da ake gane waɗanda ke ƙarƙashinsa, kamar yadda al’amarin yake a ts […]

  • Yawon bundi al’ada ce sananniya wajen ma’abota tsangaya. Ana kiran almajirai waɗanda ke tashi daga garuruwansu na haihuwa zuwa wasu sassa da sunan ‘yan yawon bundi, ko kuma almajiran kwargo.

    Makaranta na […]

  • Tsibbu ararriyar kalma ce daga harshen Larabci “Ɗibbu” ma’ana magani. Kafin zuwan Musulunci, babu wata hanya ta magani sai bori da bokanci.

    Koda Musulunci ya bayyana, sai ya tsawatar ga barin abubuwan da […]

  • Wannan shi ake kira “gamin gambiza”, ma’anar wannan ita ce wata dabara ta yin gamin gambizar magungunan gargajiya na Bahaushe da ba Musulunci ne ya zo da su ba, da kuma nassoshi ko ayoyin Alƙur’ani. Misali a nan […]

  • Yan uwa sai mu kula a duk lokacin da muka ga an jirkita ayar Alƙur’ani ko an haɗa ta da najasa ko wata ƙazanta.

    Ko an ce mu yanka wata dabba mai siffa kaza, ko mu rubuta wasu alƙaluma da haruffa; ko sun […]

  • Kamar yadda ya gabata, makarantu a tsarin tsangaya sun shahara da neman laƙani ko wani sirri na Alƙur’ani don samun biyan buƙatun rayuwa.

    Da yawa akan samu makarancin da ke ɗalibta wajen wani Alaramma, ba don […]

  • Jagoran jaddada Musulunci a ƙasar Hausa, Shehu Usman Ɗanfodiyo a cikin rubuce-rubucensa da yawa, ya yi gargaɗi; ya tsoratar, ya kuma yanke hukunci ga ayyukan tsibbu na duba da hisabi da sihiri da siddabaru da la […]

  • Da yawa akan ruɗi gardawa da jama’a da yi musu magani da Alƙur’ani; kai ko ma a yi wani aikin sharri, a ce da Alƙur’ani ake yi.

    Wannan sam ba haka ba ne, domin kuwa Alƙur’ani tsantsar alheri ne, babu sha […]

  • Ana iya gane ɗan tsibbu, matsafi mai sihiri ta hanyoyi kamar haka:

    1- Yakan tambayi sunan mutum ko na iyayensa.

    2- Yakan nemi wani abu da ya shafi mutum, kamar hankici ko hula ko tufafi ko farce ko gashi […]

  • Da yawan ‘yan tsibbu kan yi wani adadi mai yawa na wuridi. Wanda a mafi yawan lokuta sunayen aljannu ake kira.

    Kuma koda an kira sunan Ubangiji Maɗaukaki, to kuwa za a sirka shi da waɗansu kalmomi ko h […]

  • Shi ma wannnan ba ya buƙatar wani dogon jawabi, domin kuwa duk Musulmin ƙwarai, ya san ba wanda ya san gaibu sai Ubangiji Maɗaukaki.

    Da’awar sanin gaibu kuwa, alama ce ta cuɗe-ni-in-cuɗe-ka da aljannu. Ko l […]

  • Load More