Dr. Aminu Isma'il Sagagi

  • Mu halitta ce ta jinsin mutane, kuma muna daga cikin waɗanda Allah bai halicce su domin komai ba, sai domin su bauta masa kawai, saboda haka Ya ba mu hankali don mu yi ilmi, da shi ne za mu san daidai, kuma mu […]

  • Samuwar mutum daga iyaye masu addini shi ne babban harsashin da za a gina kyawawan halaye da ayyuka na gari a kai. Kasanccwar mutum ya riga da ya gado wannan ɗabi’a ta addini daga mahaifa, hakan zai sanya shi bin […]

  • Mutum yana daga cikin ƙananan halittun Allah, kuma raunana, marasa buwayayyen ƙarfi,hatta a mahaliccinsa mutum ɗan-tsurut yake in an kwatanta shi da sauran halittu maƙwabtansa, kamar duwatsu da bishiyoyi da raƙ […]

  • Samuwar mutum daga iyaye masu addini shi ne babban harsashin da za a gina kyawawan halaye da ayyuka na gari a kai. Kasancewar mutum ya riga ya gaji wannan ɗabi’a ta addini daga mahaifa, hakan zai sanya shi bin […]

  • Duk da muhimmancin samun mutum daga iyaye masu addini, wannan ba zai wadatar ga barin yi masa tarbiyya irin ta addini ba. Ita tarbiyya gini ce a kan harsashin da iyaye suka kafa, ta zamowar su masu addini. […]

  • Yin nasiha ga Musulmi a junansu wani babban tsaro ne ga imanin musulmi, ɓarna ba ta yaɗuwa a inda nasiha take aiki, saboda ana murƙushe ta ne tun tana garwashi kafin ta gagara ta zama gobarar daji.
    Duk inda mu […]

  •     Zuciya ita ce matattarar buri da kwaɗayi da sha’awa a wajen mutum, kuma ita babu ruwanta da ba daidai ba, abin duk da ya ƙayatar da ita, za ta so shi, ko ya dace ko bai dace ba, kamar kare take, abin duk da ya […]

  • Yadda Illolin Wasu Daga Kayan Ado Da Na Kwalliya Suke Abu ne mai kyau  mu zayyana kaɗan daga wasu kayan kwalliya na tufafi da shafawa da sauransu, waɗanda za su iya zama il […]

  • Dr. Aminu Isma'il Sagagi's profile was updated 5 years ago

  • Dr. Aminu Isma'il Sagagi changed their profile picture 5 years ago