-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Jerin Abinci Da Suke Ƙarawa Mata Masu Shayarwa Ruwan Nono
Abinda ya fi muhimmanci wajen samar da nono mai yawa da inganci ga mace mai shayarwa shi ne irin abincin da macen ke […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Shan Maganin Fitar Da Zaƙi Kafin Haihuwa
‘Yar uwa ki jiƙa abu kaza da kaza ki sha domin ki fitar da zaƙin da ke mararki kafin naƙudar haihuwa, ko kuwa wane […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Matakan Kariya Daga Ciwon Hanta
Adadin mutane masu ɗauke da cutar hanta abin mamaki, ƙara yawaita yake duk kuwa da irin alluran riga-kafin da ake yi g […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Abubuwan Da Ya Kamata A Lura Da Su Kafin A Ɗora Mace Akan Magungunan Tazarar Haihuwa
Ya kamata ma’aikatan lafiya su yi la’akari da waɗannan abubuwan domin samun sauƙin laulayin da magungunan tazar […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Har Yanzu Akwai Matsala Fa
Daga Lokacin da ya zamto mace na goyon ciki amma kullum tana cikin ƙunci da kuka lokaci zuwa lokaci, wannan na shafar […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Sanya Contact Lenses Domin Ado Na Birgewa
Muna cikin wani zamani da koyaushe sababbin abubuwa ƙara ɓullowa suke domin ƙayatar da jiki. Musamman mu mata. Co […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 6 months ago
Raunin Ɗa Namiji Da Abin Da Hakan Ke Nufi
Raunin halittar ɗa namiji wato Erektayil dayisfankshin (ED): Al’amari ne da halittar baligin namiji kan gaza miƙewa k […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 6 months ago
Taminal Lusiditi (The Surge)
Wannan wani yanayi ne me kamar almara dakan faru dab da mutuwa. da akanga mara lafiyar dake fama da matsananciyar […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 6 months ago
Peptic Ulcer Diseases
Ciwon olsa ta zama ɗaya daga cikin manyan cutuka da suke damun al’ummah a ƙasar mu ta Najeriya. Peptic Ulcer Di […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 6 months ago
Gangliyon Sist [Ƙarin Mahaɗar Ƙashi]
Ganglion cyst a kimiyyance wani Ɗan kumburi ne da wasu kan ambata da ƙari, ɗan ƙarami da galibi aka fi ganinsa a bay […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 6 months ago
Damar Samun Ɗa Namiji Ko Ɗiya Mace Ga Ma'aurata
Ilmin kimiyya ya samar mana da wasu dabaru da ma’aurata za su yi amfani da su idan suna da zaɓi Allah ya ƙaddari su s […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 6 months ago
Hawan Jini Ga Mace Mai Juna Biyu
Hawan jini yayin da mace ke da juna biyu ba lallai ba ne ya zama wani abu da ke da hatsari a ciki musamman idan aka ba […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 6 months ago
Shin Mutum Na Da Buƙatar Gyara Don Zai Aure
Duk da cewar ina mace wannan Rubutun Bai Kamata nayi saba amma abin dana duba yin rubuta zai taimakawa al”umma wanda […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 6 months ago
Hiv/Aids Cutar Kanjamau (Sida)
MA’ANAR CIWON SIDA: Cutar Kanjamau wanda a turance ake kira da Acquired Immunodeficiency syndrome (AIDS) cuta ce me […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 6 months ago
Matsalar Rashin Ƙarfin Mazakuta Ko Rashin Tashin Gaba Gaba Ɗaya
Rashin ƙarfin gaba ko rashin taɓuka abun a zo a gani ko saurin kawowa lokacin jima’i duka matsalolin na da nasaba da w […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 6 months ago
Ciwon Kai Na Gado Wato [Migraine]
Wannan na daga cikin cutukan gado da suka fi addabar Mata. Saide wasu lokutan yakan addabi wasu daga cikin Maza […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 6 months ago
Abubuwan Da Sukan Iya Taimakawa Wajen Raguwar Warin Baki
Kamar yadda mukayi jawabi a baya ba abu daya bane yake kawo matsalar warin baki idan ba a mantaba . 1.Wanke baki da […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 6 months ago
BAYANI GA MAZA MASU MATSALAR HAIHUWA SANADIYYAR ƘARANCIN MANIYYI [LOW SPERM COUNT]
Duk wanda kaga matarsa da juna biyu toh hakan na nuna cewa shi wannan magidancin yana da wadatattun kwayoyin maniyyi […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 6 months ago
Fitar Da Ruwa A Gaban Mace (VAGINAL DISCHARGE)
VAGINAL DISCHARGE: a taƙaice ita ce fitar da ruwa a gaban mace shi ake kira vaginal discharge. Abin da ya kamata mu […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 6 months ago
Kaɗan Daga Cikin Cuttukan Da Ake Ɗauka Ta Hanyar Saduwa (Jima’i) (Sexually Transmitted Diseases
HEPATITIS B: (Ciwon hanta) Ciwo ne daya ke kawo kunburin hanta ita kuma ƙwayar cutar hepatitis virus ne yake k […] - Load More
Gida Dr Aisha health talk