-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ka San Dalilin Shanyewar ƙafa Bayan Allura A Ɗuwawo Da Yadda Za A Magance
“Injection Nerve Palsy” matsala ce da ke faruwa sakamakon raunata jijiyar laka ta ‘sciatic nerve’ da ke kai saƙonni […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Bayani Akan Gyambon Baki {Canker Sore}
Canker sore: ita ce gyambon baki, ƙurji ne yake fitowa a baki, mafi yawa yana somawa ne da ɗan ƙaramin kurji mai za […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ciwan Kai Na Gado Wato [Migraine]
Wannan na daga cikin cutukan gado da suka fi addabar mata,saidai wasu lokutan yakan addabi wasu daga cikin maza […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Amfanin Shan Ruwa Da Safiya Kafin A ci Komai
Shan ruwa da zarar an tashi da safe yana da matuƙar amfani ga lafiyar ɗan Adam, masana fannin kimiyya sun yi bincike a […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Wari Ko Hamanin Baki {Mouth Odour}
Warin baki abu ne me wuyar faɗi ga aboki ko wani da ake jin nauyinsa,toh saide dole akwana atashi mutum zaisan yana […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Contraceptive Implants : Ana Kiranta Ashanar Fata Da Hausa Wannan Wata Hanya Ce Da Ake Dasa Wani Roba Ƙarami A Hanun Mace
Shi wannan roba zai rika fidda wani hormone da ake kira da suna progestin a cikin jini ne da zai hana mace daukan […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Mutane Da Yawa Sukan Yi Tambaya Akan Aa Yaya Za a Samu Hanya Mafi Sauki Ta Yin Tazarar Haihuwa Ba Tare Da Shan Ƙwayoyi Ba
Hayar itace lalle lalle mace sai tasan ovulation period nata domin itace lokocin ake kyeutata zato ciki yake […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Menene Fibroid? {Ƙarin Mahaifa} Da Kuma Abubuwan Da Suke Kawo Shi
Kafin bayanin alamomin,mu fara da menene “fibroid”? Fibroid wata matsalace a mahaifar mace,wato wani yanayi ne da wani […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ciwan Hanta {Hepatitis}
Shi dai ciwon hanta:- Wasu kwayoyin cutar virus ne ke shiga cikin hanta ta hanyar jini su kawo irin wannan […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Sanƙaran Bakin Mahaifa (Cervical cancer)
Sanƙarar bakin mahaifa (cervical cancer) kamar sauran nau’o’in ciwon daji,tana girma da hayayyafar ƙwayoyin halit […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Sanƙaran Nono Wato {Breast Cancer}
Ciwon kansa ne mafi shahara kuma lamba 1 a Nigeria dama duniya baki ɗaya wajen kashe ƴaƴa mata fiye da duk wani na […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ba Kowane Ciwon Ƙirji Ba Ne Ulcer
Mutanen mu sun lamincewa kansu cewa; duk ciwon ƙirji kurum ulcer ce, shi yasa ciwon zuciya ya aika mutane da yawa […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Larurar Sarƙewar Numfashi Da Ake Kira (Asthma)
Cutar asthma wannan wata larura ce da ita ma ta fi shahara lokacin sanyi ko hazo. Asthma larura ce da ke shafar huhu […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ina Son Ɗa Namiji, Sai dai Iyalina Mata Take Ta Haifar mun, Shin Me Ke Faruwa A Kimiyance Laifin Waye?
Da farko dai kamar yadda na sha faɗa ba na raba post ɗin lafiya gida biyu tsari na ne komi yawan sa, domin illar da h […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Bayani Mai Mahimmanci Zuwa Ga Mata A Kan {Ovulation}
OVULATION:Ovulation wani abu ne da ke zo wa mata kafin zuwan al’ada wato period wanda ko wace mace da yanayin da take […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ciwon Ƙaba (Hernia) Da Yadda Za a Kare Kai Daga Hernia
Ciwon ƙaba, wani ciwo ne da ke faruwa saboda gajiyawa ko raunin jikin naman da ya rufe ciki(wato naman da […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Cututtuka Da Ake Dauka Ta Jima'i
Cututtuka Da Ake Dauka Ta Jima’i: Akwai cutuka da dama da ake dauka ta hanyar jima’i masu matukar lahanin gaske ga […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Larurar Dannau [Sleep Paralysls] Da Yadda Za a Magance
Dannau wani yanayi ne da mutane kan samu kansu a halin bacci, yakan iya faruwa sau ɗaya ga wasu a rayuwa, yayin da […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Toshewar Magudanar Jini Da Shanyewar Ɓarin Jiki
Ranar 29th ga kowanne wata na October rana ce da hukumomin lafiya na duniya suka ware domin tunasarwa tare da […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Likita Ina Neman Taimako Haɗe Da Shawara Game Da Matsalar Ƙanƙantar Azzakari [Micro Penis]
Wannan na daga tarin tambayoyin gami da ƙorafin da a ko yaushe nake samu daga wasu cikin maza na sha kau da kai […] - Load More
Gida Dr Aisha health talk