-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 7 months, 3 weeks ago
Aibukan Damakwaraɗiyya Guda Ashirin Da Ɗaya (21) A Mahangar Musulunci
Mu sani cewa, aibukan da suke cikin damakwaraɗiyya suna da yawa a mahangar Musulunci, fiye da amfanin da ake ruɗarmu d […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 7 months, 3 weeks ago
Wuraren Da Ake Zaton Damakwaraɗiyya Ta Yi Kama Da Musulunci
Akwai wurare uku a cikin damakwaraɗiyya waɗanda suka sa wasu suke kamanta ta da Musulunci, amma a haƙiƙanin lamari sun […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 7 months, 3 weeks ago
Saƙo Cikin Waƙa (1991)
Ƙaunar ku ce ta jiƙa7 ni Sai ta mantar ni tunani Kuskuren nan da nake yi Ku sani ku kuka sa ni Tun […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 3 years, 7 months ago
Sahihin Sirrin Ƙulhuwallahu Ahad
Sirrin Ƙulhuwallahu Ahad – Suratul Ikhlas; ita ce sura ta (112) a jerin surorin Alƙur’ani mai girma, a wasu lokutan a […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 2 months ago
Abubuwan Da Sai Da Su Aure Yake Zama Karɓaɓɓe
(1) Samuwar Amincewar Waɗanda Za A Ɗaurawa Aure A shari’ance, aure ba ya zama zartacce, abin la’akari da shi, sai i […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 3 months ago
Cin Mutuncin Mutane Da Sunan Hamayyar Siyasa.
Ga duk mai sauraro kafafen yaɗa labarai, ko wanda wajen zama ke haɗa shi da ‘yan siyasa daga lokaci zuwa lokaci, za […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 3 months ago
Yin Ƙarya Da Sunan Yarfen Siyasa.
Ƙarya na ɗaya daga cikin munanan ɗabi’un da ‘yan siyasa suke yi, wani abin da yake ƙara wa ƙaryar da suke yi muni shi […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 3 months ago
Saki-reshe Kama-ganyen Da 'Yan Siyasa Suke Yi.
Babu shakka yana daga cikin manya-manyan kurakuran ‘yan siyasa saki-reshe kama-ganye da suke yi, da kuma dabarar rashin […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 3 months ago
Mafi yawancin shan ruwan Manzon (sallallahu alaihi wassallam) a zaune ne, kuma yana sha a tsaye saboda wani uzuri.
Kuma yana ambaton Allah a farkon shan nasa, ya kuma gode masa a ƙarshe.
Sannan kuma yana […] -
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 3 months ago
Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ba ya kushe wani abinci.
Idan ya yi sha’awar abinci, yana ci; idan kuma ba ya sha’awarsa, yana barin shi. Kuma yana ambaton Allah Maɗaukakin sarki a f […] -
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 3 months ago
Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance yana kuka a cikin sallah don tsoron Allah, kuma yana kuka yayin sauraron karatun Alkur’ani daga waninsa, kamar Abdullahi dan Mas’ud, Allah ya […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 3 months ago
Mafi yawancin dariyar Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi murmushi ce, kuma dariyarsa kaɗan ce, matukar dariyarsa ita ce fiƙoƙinsa (haƙora) su bayyana, samsam bai taɓa yin dariyar da za a ga […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 3 months ago
Allah Maɗaukaki ya ce da Manzonsa (Sallallahualaihi wassallam): “Ƙa kyautata karatun Alkur’ani matukar kyautatawa”.
Suratul Muzammil, aya ta 4.Sai Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 3 months ago
Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya kasance mai yawan shiru ne, kuma idan zai yi magana ba ya faɗar son zuciya. Allah Maɗaukaki ya ce:
1. Saboda ƙamshin jikin Manzon Allah (Sallallahu al […] -
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 3 months ago
Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance mai kyawun jiki ne, ba mai ƙiba ba ne, kuma ba siriri ba ne, ba dogo ba ne, kuma ba gajere ba ne, fari ne shi tas, kai ka ce da azurfa aka yi […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 3 months ago
Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce:
“Ina da sunaye biyar (5); ni ne Muhammad, kuma ni ne Ahmad, kuma ni ne Mahii, wanda Allah yake shafe kafirci da ni, kuma ni ne Hashiru, wanda za a […] -
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 3 months ago
Da zarar tsufa ya cimma mutum, alamominsa za su bayyana a tare da shi, kamar:
a. Yanƙwanewar fata da tattarewa.
b. Tsanantar cututtukan gado kamar hawan jini, ciwon shuga, olsa mai riƙe baya da ƙirji (b […] -
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 3 months ago
Abubuwan Dake Sa Kishiyoyi Shiri da Zaman Lafiya.
Haƙuri da kau da kai game da kurakuren kishiya, shi ne mafi girman abubuwan da suke wanzar da zaman lafiya ts aakanin ki […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 3 months ago
Duhun Kan Mace Mai Gaba da Kisihiya.
Haƙiƙa ba mace kidahuma, kamar matar da duhun kai ya sa ta yin gaba da kishiyarta, domin kuwa ko ga ɗabi’ar zaman ta […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
(1) Samuwar Amincewar Waɗanda za a Ɗaurawa Aure:
A shari’ance, aure ba ya zama zartacce, abin la’akari da shi, sai idan an sami yardar ma’aurata da kuma amincewarsu.
Dalili kuwa faɗar Allah Maɗaukakin sarki: “Ku […] - Load More
Gida Abubakar Abbas Ibrahim