-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
Nauye-nauyen Rayuwar Aure
A Musulunci, rayuwar aure ba ta kyautatuwa ta zama nagartacciya, har sai idan an aiwatar da ita ta salon da Musulunci ya […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
A Musulunce idan mutuwa ta raba tsakanin ma’aurata, to wanda yake raye cikinsu yana da haƙƙi daga cikin abin da wanda ya mutu ya bari.
Idan mace ce ta mutu, ta bar mijinta, to mijin zai gaji rabin abin da m […] -
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
Taƙaitaccen Tarihin Ƙaho:
Ƙaho, abu ne mai asali da tarihi a Musulunci, domin kuwa, tun kafin yin hijira daga Makka zuwa Madina da kamar shekara guda a lokacin da aka yi Isra’I da Mi’iraji da Annabi (S […] -
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
Haƙƙoƙin Da Ma'aurata Suke Tarayya A Kansu
A Musulunce ma’aurata na yin tarayya a kan haƙƙoƙi masu zuwa kamar haka: 1. Taimaka wa junansu a kan bin Allah (S […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
Ga abin da Allah (Subhanahu wata’ala) Ya ce game da mafificin littafinsa Alƙur’ani mai tsarki.”Kuma muna saukar da abin da yake waraka da jinƙai a wannan Alƙur’ani ga muminai kuma ba ya ƙarar azzalumai (wato kaf […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
Amana ce akan miji duk suturar da zai yi wa matarsa ta zama daga halaliyar abin da yake da shi. Sannan kuma kada ya kuskura yayiwa matarsa sutura data sha bamban da wadda musulunci ya yarda musulma tasa.
Don […] -
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
Abubuwan Da Suke Hana Mace Bin Miji
A Musulunce, akwai abubuwan da suke hana aiwatar da umarnin miji a duk lokacin da umarninsa ya ci karo dasu. Ga bayanin […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
‘Ya’ya wata babbar ni’ima ce da baiwa da Allah yake yin ta ga wanda yaso cikin bayinsa.
Yaba wa Allah da gode masa game da wannan ni’ima shi ne: uwa da uba; miji da mata, su tsayu a kan tarbiyantar da ‘ya’ yansu […] -
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
An karɓo Hadisi daga Aɗa’u ɗan Abi Rabah ya ce Abdullahi ɗan Abbas Allah ya yarda da shi ya ce: “Da ni bana nuna maka wata mace daga cikin ‘yan Aljanna ba? Sai na ce: Eh, nuna min, ya ce: Wannan baƙar matar ta z […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
Haƙiƙa sanin cutar da take tare da mara lafiya da kuma tantance ta daga wata cutar, ita ce ƙwaƙƙwarar makamar shawo kan cuta da gano sahihin maganinta.
Don haka farkon abin da ya kamaci mai bayar da magani shi n […] -
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
Aure wani haɗi ne da ake yin sa tsakanin namiji da matar da ta halatta da aure a gare shi, bayan amincewar su da juna, domin tabbatar da halaccin gudanar da cuɗanya a tsakaninsu, da kuma biya wa junansu buƙatar sh […]
Gida Abubakar Abbas Ibrahim