fbpx
Gida Ilimin Kasuwanci

Ilimin Kasuwanci

Mun samar da wannan ɓangaren ne, domin samar da ingantaccen ilimin kasuwanci a sauƙaƙe a cikin harshen Hausa tare da masana fannin. Za ku iya kai wa gare su ta hanyar amfani da kwamfutoci ko wayoyin hannu cikin sauƙi.

WikiHausa ta kowa ce. Kowa zai iya taimakawa da ilimi ko gyara. Bugu da ƙari, kowa na iya amfani da wannan kafa domin koyo ko koyarwa.

Babu rubutun da ya nuna