Gida Marubuta Rubutu daga Nasiru G. Ahmad

Nasiru G. Ahmad

Nasiru G. Ahmad
13 RUBUCE-RUBUCE 0 SHARHI
Haifaffen jihar Kano ne a unguwar 'Yan awaki. Ya yi digiri na ɗaya da na biyu a kan harshe da adabin Hausa. Yana cikin ƙungiyoyi da dama na marubuta a ciki da wajen jihar Kano. Malami ne kuma mawallafin littattfai da waƙoƙi.