fbpx

BHM Ninja

Sunana Buhari Ibrahim Aliyu [Googler] dalibin computer, digital marketer, technical crew a wikihausa dalibi mai kokarin yada ilimi na na'aura mai kwakwalwa tare da tabbatar cigaban kasuwancin zamani.

Yadda Ake Miyar Zogale

A yau za mu koyi yadda ake miyar zogale. Zogale na ɗauke ne da sinadaran dake maganin cututtuka fiye da 100, kamar maganin ciwon gyambon...

Yadda Ake HaɗaA Abinsha na kankana

Abubuwan hadawaKankanaMangoroAbarbaSugarRuwaYadda ake haɗawaDa farko sai ki samu kankana, abarba da mangoro ki ɓare su, ki yanka su ƙanana.Sannan ki samo blender ki zuba...

Yadda Ake Mojito Drink A Sauƙaƙe.

Yadda ake mojito drinkAbubuwan haɗawaMint leaf Ƙanƙara Sugar Lemon tsami SpriteYadda ake haɗawaKi samu kofi, ki sa mint leaf guda shida, sai...

Yadda Ake Danderun Nama Sabon Salo

Abubuwan haɗawaNama Albasa Attarugu Yaji Maggie Gishiri Mai Spice da kike so, ko kike da shi (na yi amfani da black pepper, nut...

Yadda Ake Kunun Zaƙi

Abubuwan da ake buƙataGero Kanunfari Girfa Citta Sugar RuwaYadda ake haɗawaKi samu gero ki sa ruwa ki wanke, sai ki jiƙa ta,...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×