-
Dr. Yasir Aminu Ado wrote a new post 1 year, 9 months ago
Physiology da Hausa Kashi na Takwas: Gastrointestinal System(Sashin Sarrafa Abinci)
Yana da gaɓoɓi wanda ke aiwatar da wannan aikin. Su ne; Baki, Maƙoshi, Tumbi, Hanta, maɗaciya, Ƙaramin hanji da babba […] -
Dr. Yasir Aminu Ado wrote a new post 1 year, 9 months ago
Physiology da Hausa Kashi na Bakwai: Respiratory System (Sashin Numfashi)
Ya ƙunshi wasu gaɓoɓi da suke haɗuwa su yi aiki a tare, domin a samar da numfashi.Wannan gaɓoɓi sun haɗa da: Hanci, […] -
Dr. Yasir Aminu Ado wrote a new post 1 year, 9 months ago
Physiology da Hausa Kashi na Shida: Hematology (Jini da Abun da ya Ƙunsa)
Jini wani nau’i ne na tissue wanda ake kira da connective tissue wato sashe mai sadarwa. Ma’ana yana haɗa gaɓoɓi daba […] -
Dr. Yasir Aminu Ado wrote a new post 1 year, 9 months ago
Physiology da Hausa Kashi na Biyar: Temperature and Metabolic Rate (Ɗumi Ko Yanayi Na Jiki)
Ɗumin cikin jiki shi ake kira da core body temperature wato ɗumin tsakiyar jiki, ya yi daidai da 37 degree bisa ma […] -
Dr. Yasir Aminu Ado wrote a new post 1 year, 9 months ago
Physiology da Hausa Kashi na Hudu: Autonomous nervous system (Sashin Bada Umarni Da Amsa Saƙo)
Ire-iren Nervous system wato sashin bada umarni da amsa saƙo mai amfani da lantarki ya kasu kashi 2: Somatic nervous […] -
Dr. Yasir Aminu Ado wrote a new post 1 year, 9 months ago
Physiology da Hausa Kashi na Uku: Excitable Tissues (Sassan motsi na jiki)
Nerves da tsoka su ne gaɓoɓin motsi, domin su suke dauke da signal mai nau’in lantarki wadda ake cewa action pot […] -
Dr. Yasir Aminu Ado wrote a new post 1 year, 9 months ago
Physiology da Hausa Kashi na Biyu: Body Fluids (Ruwan Jiki) Ruwan dake jikin ɗan Adam
Daukacin Abubuwan dake jikin ɗan Adam namiji wanda nauyinsa ya kai kilo 70 Ruwa: Kashi 60 Kitse: Kashi 1 […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Raunin Ɗa Namiji Da Abin Da Hakan Ke Nufi
Raunin halittar ɗa namiji wato Erektayil dayisfankshin (ED): Al’amari ne da halittar baligin namiji kan gaza miƙewa k […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Taminal Lusiditi (The Surge)
Wannan wani yanayi ne me kamar almara dakan faru dab da mutuwa. da akanga mara lafiyar dake fama da matsananciyar […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Peptic Ulcer Diseases
Ciwon olsa ta zama ɗaya daga cikin manyan cutuka da suke damun al’ummah a ƙasar mu ta Najeriya. Peptic Ulcer Di […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Gangliyon Sist [Ƙarin Mahaɗar Ƙashi]
Ganglion cyst a kimiyyance wani Ɗan kumburi ne da wasu kan ambata da ƙari, ɗan ƙarami da galibi aka fi ganinsa a bay […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Damar Samun Ɗa Namiji Ko Ɗiya Mace Ga Ma'aurata
Ilmin kimiyya ya samar mana da wasu dabaru da ma’aurata za su yi amfani da su idan suna da zaɓi Allah ya ƙaddari su s […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Hawan Jini Ga Mace Mai Juna Biyu
Hawan jini yayin da mace ke da juna biyu ba lallai ba ne ya zama wani abu da ke da hatsari a ciki musamman idan aka ba […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Shin Mutum Na Da Buƙatar Gyara Don Zai Aure
Duk da cewar ina mace wannan Rubutun Bai Kamata nayi saba amma abin dana duba yin rubuta zai taimakawa al”umma wanda […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Hiv/Aids Cutar Kanjamau (Sida)
MA’ANAR CIWON SIDA: Cutar Kanjamau wanda a turance ake kira da Acquired Immunodeficiency syndrome (AIDS) cuta ce me […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Matsalar Rashin Ƙarfin Mazakuta Ko Rashin Tashin Gaba Gaba Ɗaya
Rashin ƙarfin gaba ko rashin taɓuka abun a zo a gani ko saurin kawowa lokacin jima’i duka matsalolin na da nasaba da w […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ciwon Kai Na Gado Wato [Migraine]
Wannan na daga cikin cutukan gado da suka fi addabar Mata. Saide wasu lokutan yakan addabi wasu daga cikin Maza […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Abubuwan Da Sukan Iya Taimakawa Wajen Raguwar Warin Baki
Kamar yadda mukayi jawabi a baya ba abu daya bane yake kawo matsalar warin baki idan ba a mantaba . 1.Wanke baki da […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
BAYANI GA MAZA MASU MATSALAR HAIHUWA SANADIYYAR ƘARANCIN MANIYYI [LOW SPERM COUNT]
Duk wanda kaga matarsa da juna biyu toh hakan na nuna cewa shi wannan magidancin yana da wadatattun kwayoyin maniyyi […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Fitar Da Ruwa A Gaban Mace (VAGINAL DISCHARGE)
VAGINAL DISCHARGE: a taƙaice ita ce fitar da ruwa a gaban mace shi ake kira vaginal discharge. Abin da ya kamata mu […] - Load More
Gida Activity