-
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Haƙƙin Zaman Gidan Miji
Tabbatar mace cikin gidan mijinta doka ce tabbatacciya daga Allah Maɗaukaki, ga abin da Allah yace: “(ku mata) ku ta […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year, 4 months ago
Haɗarin Ƙuntatawa Iyali Wajen Ciyarwa
Musulmin da Allah ya yi masa yalwar abin da zai ciyar da iyalinsa, da abin da zai tufatar da su, amma sai ya zama yana […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Ranar Haɗuwar Ango Da Amarya
A musulunce ana so ranar da ango ya fara haɗuwa da amaryarsa ko kuma ranar da aka kawo wa ango matarsa gidansa, ya yi […] -
Usman wrote a new post 1 year, 4 months ago
Falalar Zikiri Bayan Sallar Asuba Har Zuwa Ɓullowar Rana
An karɓo daga Anas ɗan Malik (Radiyallahu Anhu) ya ce: Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: “Wanda ya yi s […] -
Usman wrote a new post 1 year, 4 months ago
Falalar Karatun Al- Kur'ani
An karɓo daga Abu Umamah (Radiyallahu Anhu) ya ce: Na ji Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) yana cewa: “Ku […] -
Usman wrote a new post 1 year, 4 months ago
Falalar Ciyarwa Shayarwa Da Tufatarwa
An karɓo daga Abdullahi ɗan Amr ɗan As (Radiyallahu Anhu) cewa: Wani mutum ya tanbayi Annabi (Sallallahu Alaihi Wa […] -
Usman wrote a new post 1 year, 4 months ago
Falalar Ba Da Sadaka Ga Ɗan Uwan Da Yake Gaba Da Kai
An Karɓo daga Hakim (Radiyallahu Anhu) ya ce: wani mutum ya tambayi Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) cewa […] -
Usman wrote a new post 1 year, 4 months ago
Dalilan Wajabcin Azumin Ramadan
Allah Maɗaukakin Sarki, ya wajabta Azumin Ramadana; a inda ya ce, “Ya ku waɗanda suka yi imani! An wajabta muku a […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Wa Ya Kashe Husaini (R.A)
Shin Ahlus sunna ne suka kashe Husaini (R.A) ko Mu’awiyya ne ko Yazidu ne? Amsar wannan tambayar ba ta buƙatar dog […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Gaskiyar Abin Da Ya Faru Na Shahadar Husaini [R.A]
A wannan gaɓa zan bayyana gaskiyar abin da ya faru a taƙaice dangane da shahadar Husaini [R.A] kamar yadda a […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Wasiyyar Imamu Husaini (R.A)
An karɓo daga Imani Husaini (R.A) ya ce da ƴar uwarsa Zainab lokacin da ya ga tana marin kumatunta, za ta yaga t […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Manufar Makokin Husaini Da Ƴan Shi’a Suke Yi
Baƙin ciki da kururawa da kuke da dukan jiki da waƙe-waƙen ta’aziyyar wanda ya ke kaiwa ga zagin magabata da la […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Falalar Kuka Ranar Ashura
A nan ma maƙaryata ba su yi ƙasa a guiwa ba, saboda sun ƙirƙiri cewa wai Manzon Allah (S.A.W) ya ce: “Wanda ya yi […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Hadisai Na Ƙarya Da Raunana A Kan Ashura
Ƙirƙirar hadisai da yaɗa su daga cikin manyan hanyoyi da ƴan bidi’a suke bi domin yaɗa bidi’o’insu, musamnan hadi […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Abubuwan Da Ba Su Inganta Ba Game Da Ashura
Bayan faruwar wannan abin takaici na kashe Husaini (R.A) a ranar 10 ga Muharram shekara ta 61 labarai da hikayoyi masu […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Ingantattun Hadisai Kan Falalar Ranar Ashura Da Azumin Ranar
1 – An karɓo daga Abdullahi ɗan Abbas (R.A) ya ce: Annabi (S.A.W) ya ga Yahudawa suna azumi a ranar Ashura. Sai ya c […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Abubuwan Da Suke Hana A Karɓi Gaskiya
Haƙiƙa Allah Ta’ala ba ya barin bayinsa cikin ɓata, face sai ya kawo wanda zai bayyana musu gaskiya. Masu rabo sai su […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Matakan Zaman Lafiyar Kishiyoyi, Haƙuri Da Junansu A Kan Kurakurai
Haƙuri da kau da kai game da kura-kuren kishiya; shi ne mafi girman abubuwan da suke wanzar da zaman lafiya a […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Matsayin Mai gida, Uwar gida da Amarya
Mai gida shi ne mai daraja ta ɗaya a cikin gida gaba ɗaya, ikonsa ne sama da na kowa, sauran jama’ar gida mat […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Tir Da Ɓarin Imani da Sunan Kishi!
A ƙoƙarin wasu daga cikin mata na su raba mijinsu da kishiyarsu, suna yin fatali da imaninsu ta hanyar zuwa wajen b […] - Load More
Gida Activity