-
Prof. Sa’idu Muhammad Gusau wrote a new post 1 year, 4 months ago
Taƙaitaccen Tarihin Hajiya Fati Nijar
Sunan Fati Nijar na yanka shi ne Fatima, Mahaifinta kuma Abdurrahman wanda ake yi wa sunan rana Labaran, mahaifiyarta […] -
Usmannoor wrote a new post 1 year, 4 months ago
Cizo Nawa Sauro Take A Kamu Da Malaria?
Cizo ɗaya tak yakan iya saka Malaria, macen sauro da ake kira da Anopheles mosquito ce take wannan ta’asar. Tana […] -
Muhd Ghali A. Garo became a registered member 1 year, 4 months ago
-
Aliyu Muhammad Ahmad wrote a new post 1 year, 4 months ago
Rafkanuwa A Sallar Nafila
Ana yin ‘sujudus sahwi’ a sallar nafila, kamar yadda ake yin ta a farilla, sai dai a rafkanuwa cikin karatun Fatiha, k […] -
Aliyu Muhammad Ahmad wrote a new post 1 year, 4 months ago
Shakku A Cikin Sallah
Wanda ya yi shakka a cikar sallarsa, a kan ya yi ko bai yi wani aiki ba, zai yi gini a kan bin da yake da yaƙini a […] -
Aliyu Muhammad Ahmad wrote a new post 1 year, 4 months ago
Nau’o’in Sujjadar Rafkanuwa
Sujjadar rafkanuwa iri biyu (2) ce, akwai Qabli: ita ce wacce ake yi kafin a yi sallama (bayan an karanta […] -
Aliyu Muhammad Ahmad wrote a new post 1 year, 4 months ago
Sujjadar Rafkanuwa
Sujjadar rafkanuwa sujjadu ne guda biyu da ake yi a madadin mantuwa da aka yi a cikin sallah saboda dalilin yin ƙari […] -
Dr. Yahaya Tanko wrote a new post 1 year, 4 months ago
Koyi Da Annabi Muhammad (S.A.W)
Ita masa’alar koyi abu ne wanda ya ke haɗe da halittar ɗan adam. A farkon rayuwar dan adam ya kan fara koyi da duk abi […] -
Dr Yahaya Tanko wrote a new post 1 year, 4 months ago
Halayen Annabi Muhammad (S.A.W)
Bayan Allah ya halicci wannan Annabi Muhammad (S.A.W) nasa da kyan halitta da kyan ɗabi’a sai kuma ya ɗora shi bis […] -
Dr. Yahaya Tanko wrote a new post 1 year, 4 months ago
Ɗabi’un Annabi Muhammad (S.A.W) Dahalayensa
Manzon Allah (S.A.W) ya kasance mai yawan murmushi da sakin fuska ne. Wani lokaci ya kan yi dariya, har haƙoransa na […] -
Dr Yahaya Tanko wrote a new post 1 year, 4 months ago
Kamannin Annabi Muhammad (S.A.W), Kyan Halittarsa Da Siffarsa
Abu ne mai matuƙar muhimmaci ga musulmi ya san kamannin Annabi Muhammad (S.A.W) da siffarsa. Domin abin da mutum yake […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year, 4 months ago
Ƙa’idoji Goma Sha Ɗaya Na Samun Nasara A Rayuwa
Babu shakka Ubangiji Maɗaukaki ya halicci mutum ya kuma hore masa iko da zaɓi wajen sarrafa rayuwarsa. Ɗan’Adam na da […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year, 4 months ago
Yin Jadawalin Ayyukakn Rana Da Yini A Rubuce
Yin jadawali (Time-table) ga musulmi ya sha bamban da yadda yan duniya ke tsara jadawalinsu. Musulmi zai yi […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year, 4 months ago
Hukuncin Kiɗa A Musulunci
Bukhari ya ruwaito hadisi daga Malik cewa Manzon Allah (S.A.W) ya ce…. “Za a yi wasu mutane daga al’ummata da za su ri […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year, 4 months ago
Hukuncin Kallon Talabijin Da Fina-Finai
Idan aka kau da ido daga irin asarar da mutum ke yi a sababin kallon talabijin da fina-finai, sai mu ga shin mene ne […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year, 4 months ago
Sahihin Sirrin Iza Ja’a
Iza ja’a (Suratun Nasri), ita ce sura ta (110) a jerin surorin Alƙur’ani mai girma guda ɗari da sha huɗu (114), kuma t […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Maganin Mallaka
Kamar yadda kowa yake fafutukar neman maganin farin jini, haka kuma ake ta faman neman maganin mallaka, mace tana so […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Maganin Farin Jini
Mutane sukan bi hanyoyi daban-daban don samun farin jini da muhibba a cikin al’umma, Ka da ma mata su sami labari. To […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Yin Afuwa Da Kyautatawa Wanda Ya Ɓata Maka
Tsakanin harshe da haƙori ma akan saɓa ballantana tsakanin mutum da mutum, kuma duk wanda ya ce: “Zo mu zauna, ya ce z […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Menene Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali?
Zaman lafiya da kwanciyar hankali shi ne burin dukkan ɗan Adam maza da mata, manya da yara musulmi da wanda ba […] - Load More
Gida Activity