-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 4 months ago
Yaron Da Ke Ƙin Shan Nono
Ba ko yaushe ba ne don jariri ko yaro ɗan kasa da shekaru biyu ya ƙi shan nono, ko ya zamto mai saurin sakin nonon d […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Waye Bahaushe?
A yanzu sanin kowa ne ne Bahaushe na asali sai an yi ƙoƙarin tantancewa, saboda irin cuɗanyar da Hausawa suka yi da wa […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Asalin Hausawa
Har yanzu ba a tabbatar da asalin Hausawa ko harshensu ba, amma akwai hasashe da dama da ake yi game da asalin Hausawa […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 4 months ago
Nasiha A Kan Maganganun Mutane
An tambayi Imam Hasanul Basari? Me ya sa ba ka damuwa da maganganun mutane? Sai yace, “Lokacin da aka haife ni, ni […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 4 months ago
Awon Juna Biyu
Awon ciki shi ne gwaji wanda ake yi a lokacin da mace take jin alamu a jikinta kamar ta sami juna biyu. Sakamakon awon […] -
Abubakar wrote a new post 1 year, 4 months ago
Kafar Sadarwar Zamani, Amfani Da Ƙalubalenta
Amfani da kafar yanar gizo da kuma kafar sadarwar zamani (Social Media) hade da ƙalubalen su (Kashi na ɗaya) Daga Ab […] -
@Mommyn Mihal wrote a new post 1 year, 4 months ago
Me Ke Kawo Warin Jiki?
Shin za ka iya gane shekarun mutum a yayin da yake zaune a gefenka ta hanyar warin jikinsa? Zai iya yiwuwa mutum yana […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Hani Akan Yin Duba 2
Ilimin “Geomancy” shi ake kira da “ramli” ko kuma duba akan yashi (har da biro da takarda duk ana yi). Ilimi ne da y […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Hani A Kan Yin Duba 1
Duba: Shi ne bincikar abin da zai iya faruwa da wani abu nan gaba. Duba ta hanyar taurari shi ake kira da […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 5 months ago
Tsarin Tazarar Haihuwa Mara Amfani Da Magani
Wannan tsari shi bature ya kira da calendar method ko calendar period wanda akan ƙauracewa saduwa a wasu keɓantattun k […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 5 months ago
Auren Sayyadi Abdullahi Da Sayyada Aminatu
Abdullahi ɗan Abdulmunaf shi ne mafi soyuwa a gurin Mahaifinsa, ya auri Aminatu ‘yar Wahabu ‘yar Abdulmanaf ‘yar […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 5 months ago
Amfanin Aya Wajen Samar Da Lafiya A Jiki
Aya ita ake kira “tigernut” ko “chufa” a turance. Aya tana daga cikin nau’ikan ƙananan mabunkura ƙasa (tubers), ko s […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 5 months ago
Auren Annabi SAW Da Nana Khadija
1. Bayan da wowar su da wata biyu daga tafiyarsu ta biyu zuwa Sham (ita ce Siriya a yanzu) ya auri shugaba Khadija […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 5 months ago
Nasiha Mai Tsoratarwa
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM. Tsira da aminci su tabbata bisa Annabin ƙarshe, da dukkan iyalansa da sahabbai baki […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 5 months ago
Sunayen Watanni Da Hausa (Gargajiya)
1. Watan cika ciki (Almuharram). Bahaushe, yana yi masa wannan laƙabi ne, saboda abinci da ake ci a ƙoshi sosai, b […] -
Aminu Bashir wrote a new post 1 year, 5 months ago
Fassarar Huɗubar Juma'a Rubutacciya Daga Masallaci Mai Alfarma
Mai Huɗuba: Sheikh Dr Saleh Usama Bn Abdullahi Alkhayyaɗ Mai Fassara: Dr Usman Muhammad Ahmad (Azzuhri) Shugaban S […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year, 5 months ago
Matsayin Sanya Baƙaƙen Kaya
‘Yan shi’a suna sanya baƙaƙen kaya ranar ashura; waɗansu ma tun daga farkon watan Muharram har tsakiyar watan Safar su […] -
umar.habibu wrote a new post 1 year, 5 months ago
Addu’ar sanya sabon Kaya A Musulunci
An rawaito daga Abu Sa’eed Allah ya ƙara masa yarda yace: Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ka […] -
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 1 year, 5 months ago
Halayen Da Ya Kamata Mai Azumi Ya Siffantu Da Su
Akwai waɗansu muhimman halaye da ya kamata mai azumi ya siffanta da su, a gan su da gaske a tattare da shi. Cikin […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 5 months ago
Tarihin Marigayi Dakta Murtala Kudan
An haifi Dr. Murtala Shehu a garin Kudan a ranar 01/01/1960, ya yi karatun allo, sannan kuma ya yi karatu a makarantar […] - Load More
Gida Activity