-
Husaini Inuwa wrote a new post 1 year ago
Hukunci A Kan Sallar Juma'a Idan Ta Yi Karo Da Ranar Idi
GABATARWA: Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinƙai. Malamai na fiƙihu suna da saɓani a kan wannan mas’ ala kuma suna […] -
Faruq Adamu wrote a new post 1 year ago
Yaushe Ne Kwanakin Layya Suke Ƙarewa?
Haƙiƙa kwanakin Layya suna ƙarewa ne bayan kwana Uku (3) waɗanda ake kira Ayyamul Tashriq (Kwanakin kekketa nama) su […] -
Muhammad Sahal Aliyu wrote a new post 1 year ago
Mai Jin Harshe Ɗaya
GABATARWA A duk lokacin da aka ce an sami wasu al’umma kuma mazauna yanki ɗaya, sannan kuma masu magana da harshe ɗa […] -
Faruq Adamu wrote a new post 1 year ago
Abubuwan Da Suka Shafi Idi
Da farko dai ana son mutanen da za su je Idi su zamto sun tsabtace jikinsu sannan su sanya sababbin tufafi ko kuma […] -
Faruq Adamu wrote a new post 1 year ago
Abin Da Ya Shafi Yanka
Ita dai layya sunna ce wajiba a kan wanda yake da ikon yin ta. Sannan mafi ƙarancin abin da yake wadatarwa a layya […] -
Faruq Adamu wrote a new post 1 year ago
Falalar Watan Dhul-Hajj (BABBAR SALLAH)
Dukkan godiya da ɗaukaka Ya tabbata ga Allah Ubangijin talikai, tsira da aminci su tabbata a kan Manzonmu Annabi […] -
Babahabu49 wrote a new post 1 year ago
Haɗuwar Harshe (LANGUAGE CONTACT)
NA MUHAMMAD ABUBAKAR GABATARWA Magana da harsuna biyu wani al’amari ne da ya zama ruwan dare a tsakanin ‘yan N […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Hatsarin Amfani Da Mayukan Hasken Fata
Yin amfani da funbact A da wasu mutane keyi, musamman mata domin mayar da fatar jikinsu ta yi haske, abu ne mai […] -
Muhammad Sahal Aliyu wrote a new post 1 year ago
Jin Harsuna Biyu Ko Fiye Da Biyu (BILINGUALISM AND MULTILINGUALISM)
Gabatarwa Kamar yadda aka sani ne cewa lallai harshe yana buƙatar al’umma kuma su ma waɗannan al’umma suna buƙat […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 1 year ago
Shaye-Shayen Kayan Maye
Kalmar shaye-shaye, a ƙasar Hausa, musamman a Kano, ana alaƙanta ta ne da dafaffiyar albasa wadda ‘yan mata suke yin m […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 1 year ago
Menene Shan Ƙwaya?
Shan ƙwaya shi ne, shan ƙwayoyi waɗanda a likitance bai zama dole ba ko kuma a sha fiye da kima da kuma shan ƙw […] -
Muhammad Sahal Aliyu wrote a new post 1 year ago
Nazarin Sara/Yayi A Harshen Hausa (Slang)
GABATARWA Harshe hanya ce da ake isar da saƙo a tsakanin al’umma, amma kuma a wani tsarin na al’umma akan samu wasu […] -
Muhammad Sahal Aliyu wrote a new post 1 year ago
Matakin Fara Karatu Da Rubutun Hausa
GABATARWA Tun a shekarun baya ne wuraren shekarar 1932 aka fara yunƙurin neman ingantacciyar hanyar da za a bi wajen […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 1 year ago
Mecece Ƙwaya?
Hukumar NDLEA ta bayyana mece ce ƙwaya kamar haka: Ƙwaya ita ce dukkanin wani abu da za a sha ko a haɗiya ko a sh […] -
khairatu.shehu wrote a new post 1 year ago
Addu'ar Da Ake Yi Idan Za a Yanka Dabba Ko Soke Ta
Abin da ake faɗa idan za a yanka dabba, ko za a soke ta (Raƙumi) بشم الله واللهُ أَكْبَرُ اللَّهُمَّ مِنْكَ ولَك […] -
khairatu.shehu wrote a new post 1 year ago
Addu'a Yayin Da Mutum Ya Juya A Cikin Kwanciyar Bacci
لا إِلَهَ إِلَّا اللهُ الوَاحِدُ القَهَّارُ، رَبُّ السَّمَوَاتِ وَالْأَرْضِ وَمَا بَيْنَهُمَا […] -
khairatu.shehu wrote a new post 1 year ago
Abin Da Ake Faɗa Idan Aka Firgita
لاَ إلَهَ إلا الله La ilaha illal-lah Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah. Don karanta Addu’ar Da Ake Faɗa Don Kawar Da Kaidin Shaiɗanu Masu Taurin Kai danna nan Edita@rumasau-kallamu -
khairatu.shehu wrote a new post 1 year ago
Addu’ar Da Ake Faɗa Don Kawar Da Kaidin Shaiɗanu Masu Taurin Kai
أَعُوذُ بِكَلِمَاتِ اللهِ التَّامَّاتِ الَّتِي لا يُجَاوِزُهُنَّ بَةٌ ولا فَاجِرٌ مِنْ شَرِّ […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Allurar Da Ake Yi A Jijiya Da Allurar Da Ake Yi A Tsoka (INTRAVENOUS AND INTRAMUSCULAR INJECTION)
A likitance, yin allura shi ne a ɗurawa maras lafiya ruwan magani a jikinsa. Ana yin allura ne ta hanyar amfani da […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Magance Laulayin Da Magungunan Tazarar Haihuwa Suke Haddasawa
Na yi wannan rubutun ne saboda yawan ƙorafin da ‘yan-uwa mata suke yi a kan laulayin da magungunan tazarar haihuwa […] - Load More
Gida Activity