-
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months ago
Shan Azumi Ga Matafiya
Shari’ar Musulunci ta sauƙaƙawa matafiya, idan za su yi tafiya wacce za ta ba su wahala sosai, sai su ajiye azumin su, […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 11 months ago
Mutuwar Mata Masu Jego
Duk mai jegon da bayan haihuwa ko da da kwana 1 ne ballantana a ce an kwana uku da haihuwa ta ji alamun zazzaɓi, ko […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months ago
Sumbatar Mace Ga Me Azumi
Babu laifi ga me azumi ya sumbaci matarsa matuƙar ya tabbatar zai iya kuɓuta daga faɗa mata, amma nisantar sumbatar ma […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months ago
Sallar Idi
Idin musulmi guda biyu ne, idin buɗa baki (karamar sallah), bayan watan Ramadan, da idin layya (Babbar sallah) bayan […] -
khairatu.shehu wrote a new post 11 months ago
Addu’ar Buɗe Sallah 2
Addu’ar buɗe salla (watau bayan anyi kabbarar harama) 2 سُبحانَكَ اللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ وَتَبا […] -
Aminu Bashir wrote a new post 11 months ago
Rubutacciyar Fassarar Huɗubar Idin Ƙaramar Sallah (Eid Kabir) Daga Masallaci mai Alfarma
Mai Huɗuba: Sheikh Dr Abdurrahman bn Abdur’aziz Sudais Mai Fassara: Dr Abdulkareem Tahir Abdullahi Transcribe: […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months, 1 week ago
Lailatul Ƙadri
Wasu kwanaki ne masu ɗimbin falala, waɗanda suka fi watanni dubu, sannan kuma ba a samunsu, sai a cikin watan R […] -
khairatu.shehu wrote a new post 11 months, 1 week ago
Addu’ar Gama Alwala
Addu’ar da mutum zai yi bayan ya gama Alwala اَشْهَدُ اَنْ لا إِلَهَ إِلَّا اللهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ وَأَشْ […] -
khairatu.shehu wrote a new post 11 months, 3 weeks ago
Addu’ar Buɗe Sallah
Addu’ar Buɗe Sallah (wato Bayan An yi Kabbarar Harama) اللَّهُمْ بَاعِدْ بَينِي وَبَيْنَ خَطاياي كما ب […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months, 3 weeks ago
-
khairatu.shehu wrote a new post 11 months, 3 weeks ago
Addu’ar Daren Lailatul Kadri
Nana Aisha (R.A) tace, Ya Manzon Allah (S.A.W) shin kana ganin idan na gane wane dare ne na Lailatul kadri, me zan ce […] -
wikiHausa wrote a new post 11 months, 3 weeks ago
Yadda Ake Yin Umara (Umrah) Dalla-dalla
Umrah ibada ce mai matuƙar daraja a Musulunci, wadda ake yin ta a Masallacin Harami a Makka. Ana iya yin Umrah a […] -
Aminu Bashir wrote a new post 11 months, 4 weeks ago
Fassarar Huɗubar Juma'a Rubutacciya daga Masallaci mai Alfarma 14th March 2025
Mai Huɗuba: Sheikh Dr Abdurrahman bin Abdul-Aziz Assudais Mai Fassara: Malam Salisu Alhaji Abdullahi Transcribe: […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months, 4 weeks ago
Falalar Gaggauta Shan Ruwa
Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wasalla) ya koya mana amfanin gaggauta shan ruwa ga mai azumin farilla da nafila, […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months, 4 weeks ago
Sharaɗan Ingancin Azumi
1. Niyyar yin azumi: Kafin hudowar alfijir a cikin watan azumin farilla ko na nafila. 2. Ɗaukewar jinin haila da […] -
Aminu Bashir wrote a new post 1 year ago
Fassarar Huɗubar Juma'a Rubutacciya daga Masallaci mai Alfarma 7th March 2025
Mai Huɗuba: Sheikh Dr Abdullahi Bin Awwad Aljuhani Mai Fassara: Dr Usman Muhammad Ahmad Shugaban Shashi: Dr […] -
Ummulkhair Sani Panisau wrote a new post 1 year ago
Faten Doya Da Wake
ABUBUWAN BUƘATA:- DOYA WAKE ALBASA ATTARUHU MAN GYAƊA KO MAN JA. MAGGI CURRY LAWASHI. YADDA AKE YI:- Da f […] -
Ummulkhair Sani Panisau wrote a new post 1 year ago
Ginger Morreto Mocktail
ABUBUWAN BUKATA; GINGER (ƊANYA) NA’A NA’A. LEMON ZAƘI. SUGAR. ƘANƘARA. YADDA ZA KI HAƊA:- Da farko ki ɓare […] -
Ummulkhair Sani Panisau wrote a new post 1 year ago
Doya Da Ƙwai
DOYA DA SOUCE ƊIN KWAI. ABUBUWAN BUƘATA; DOYA ƘWAI TUMATUR ALBASA LAWASHI ATTARUHU. YADDA AKE HA […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year ago
Yadda Za Ka Haddace Al-ƙur'ani Cikin Sauƙi Daki-Daki
Step 1 – Karanta shafin da za ka haddace gaba ɗaya tare da lura da hukunce hukuncen tajweed. Step 2 -Karanta ayar […] - Load More
Gida Activity
