-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 years, 4 months ago
Ana samun daren Lailatul Ƙadari ɗaiɗaikun daren goman ƙarshe; wato daren 21, 23, 25, 27 ko 29, kamar yadda ya zo cikin hadisin Abdullahi Ibn Abbas (Radiyallahu Anhu) cewa; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Was […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 years, 4 months ago
Azumi a Shari’a shi ne: kamewa daga barin ci da sha da jima’i da abin da zai ɗauki hukuncinsu; tun daga fitowar Alfijir; har zuwa faɗuwar rana ga keɓantattun mutane da niyyar bauta wa Allah.
Domin karanta ci […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 years, 4 months ago
Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya kwaɗaitar da yin sahur; har Ya ambata cikin falalar sahur a hadisin Anas Ibn Malik Radiyallahu Anhu cewa, “Ku yi sahur, domin haƙiƙa akwai albarka a cikin yin sahur” (S […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 years, 4 months ago
Buɗa Baki – Ana buɗa-baki da zarar rana ta faɗi, Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalaml) ya yi umarni wajen gaggauta yin buɗa-baki; kamar yadda ya zo cikin hadisin Sahal Bn Sa’ad (Radiyallahu Anhu) cewa; Man […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 4 months ago
An karɓo daga Abdullahi Ibn Abbas (Radiyallahu anhu) ya ce; “Yin umara a watan Ramadan dai-dai da ladan aikin hajji ne; ko kuma dai-dai da ladan aikin hajji tare da ni yake”. (Bukhari 1764, Muslim !69).
Domin […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 years, 4 months ago
Game da kaffara kuwa; ya gabata cikin hadisin Abu Hurairah (Radiyallahu Anhu); inda wani mutum ya sadu da iyalinsa da tsakar rana a watan azumin Ramadan; kuma aka ce akwai ramuwar kaffara a kan sa, wato ‘yanta […]
-
Zainab Muhammad wrote a new post 3 years, 4 months ago
A wannan shafin za mu tattauna akan abubuwan da suka shafi al’adar ‘ya mace. Yadda zaki san in al’adarki daidai take ko kuma kina da matsala. Abubuwan da za kiyi amfani dasu idan kina al’ada kamar: Auduga (Pad) […]
-
Zainab Muhammad wrote a new post 3 years, 4 months ago
Wa ya Kamata In Bayyana Wa Sirrina Idan Na Fara Al’ada
Da yawa mata idan sun fara al’ada, kunya suke ji su bayyana, wasu da dama ba sa iya faɗa wa iyayensu ko kuma wasu ma […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 4 months ago
Haƙiƙa Allah ta’ala ba ya barin bayinsa cikin ɓata face sai ya kawo wanda zai bayyana musu gaskiya. Masu rabo sai su bi gaskiyar, wasu nan take, wasu kuma sai an turza.
Amma marar rabo sai su kafe a kan ƙa […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years, 4 months ago
Ya kamata manhajar wannan tsangaya ta gwamnati ta fuskanci cimma manufofin ingantaccen imani, da samun rayuwa ta dogaro da kai, da wayewar zamani.
Wannan manhaja za ta yi ƙoƙarin cimma koyarwar Shehu Usmanu Ɗ […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years, 4 months ago
Ya zama wajibi ga dukkan jihar dake son bunƙasa tsangayun Alƙur’ani da inganta rayuwar almajirai, bayan ta ba da dukkan kulawar da ta gabata, ta samar da tsangayar Gwamnati ta Musamman (Model Tsangaya). […]
-
Zainab Muhammad wrote a new post 3 years, 4 months ago
Shi yin wankan tsarki alama ce da take nuna cewa an gama al’ada, za ki fara sallah; wadda ya wajabta a kan ko wacce mace, idan ta gama ta yi shi.
Ruwa me tsafta, mara kala, farin ruwa a buta.
Ɗaukan niyya, […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 4 months ago
1. Za ta jiƙa tafikan hannayenta da ruwa, sai ta ɗan bubbuga tafikan hannayenta a kanta; sannan ta wanke daga cibiya zuwa gwuiwar ƙafafunta; sannan sai ta ɗebo ruwa cikin tafikan hannayenta biyu, ta wanke kan […]
-
Abdulrahman master wrote a new post 3 years, 4 months ago
Assalam alaikum, barka da wannan lokaci. Duba da irin matsalolin da ake samu a shafukan sada zumunta; musamman shafin Facebook da Instagram, ta yadda wasu ɓata-gari ke amfani da basira wajen ƙwace asusun ɗin mu […]
-
Prof. Sa’idu Muhammad Gusau wrote a new post 3 years, 4 months ago
Bisa yawancin lokuta na sadar da waƙoƙin baka na Hausa, kamar yadda aka yi bayani a baya; akan sadar da waƙar baka ne a lokaci na safiya ko na hantsi ko na rana ko na yammaci ko na daddare da dai sauran lo […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years, 4 months ago
Ɗabi’un makaranta Alƙur’ani da irin halayyarsu ko kuma yanayin tunaninsu game da rayuwa (world-veiw) wani fage ne mai faɗi da muhimmanci wajen sanin haƙiƙanin tsarin zamantakewar tsangaya da irin wayewa ko goge […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years, 4 months ago
Za a iya karkasa makaranta tsarin tsangaya gwargwadon matsayin karatu ko shekaru tsakanin sa’o’i daga almajirai.
Kowane aji na da siffofi da ake gane waɗanda ke ƙarƙashinsa, kamar yadda al’amarin yake a ts […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years, 4 months ago
Yawon bundi al’ada ce sananniya wajen ma’abota tsangaya. Ana kiran almajirai waɗanda ke tashi daga garuruwansu na haihuwa zuwa wasu sassa da sunan ‘yan yawon bundi, ko kuma almajiran kwargo.
Makaranta na […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years, 4 months ago
Tsibbu ararriyar kalma ce daga harshen Larabci “Ɗibbu” ma’ana magani. Kafin zuwan Musulunci, babu wata hanya ta magani sai bori da bokanci.
Koda Musulunci ya bayyana, sai ya tsawatar ga barin abubuwan da […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years, 4 months ago
Wannan shi ake kira “gamin gambiza”, ma’anar wannan ita ce wata dabara ta yin gamin gambizar magungunan gargajiya na Bahaushe da ba Musulunci ne ya zo da su ba, da kuma nassoshi ko ayoyin Alƙur’ani. Misali a nan […]
- Load More
Gida Activity