Ƙamus

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Taurari - Jam'in tauraro, fitattun mutane musamman 'yankwalisa da 'yanwasa da 'yanfim da sauran mutanen da suka shahara.
Tawaga - Ayari na mutane da suke nufin zuwa wani wuri domin cimma wata manufa ko aiwatar da wani aiki.
Teachres Registration Council of Nigeria (TRCN) - Hukumar Malaman Makaranta Ta Najeriya
Teburi - Teburi wani kayan aiki ne wanda ake amfani dashi wajen rubutu ko kuma ajiye kaya akai musamman a makaranta ko kuma a gida don yin amfani. Jam'i ; Tebura
Technology Incubation Centre (TIC) - Cibiyar Rainon Fasahar Ƙere ƙere Ta Ƙasa
Tertiary Education Trust Fund (TETFund) - Asusun Bunƙasa llimin Mayan Makarantu
Thursday - A turance tana nufin rana ta huɗu a mako.  Misali; Aisha tana azumi duk ranar Alhamis. HAU; Alhamis  (Rana ce ta huɗu a cikin ranakun mako).
Town Planners Registration Council of Nigeria (TOPREC) - Hukumar Ayyukan Matsara Birane Ta Najeriya
Trade Union Congress of Nigeria (TUC) - Kadaurar Ƙungiyoyin 'Ƴankasuwa Ta Najeriya
Transmission Company of Nigeria (TCN) - Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki Na Najeriya
1 102 103 104 105 106 110