fbpx

Gangamin tattara kalmomin Hausa
Taron ƙaddamar da manhajar WikiHausa

WikiHausa na kiran gangamin tattara kalmomin Hausa domin samar da cikakken ƙamusun Hausa waje ɗaya a yanar gizo, ku taimaka da kalmomin da kuka sani ta nan ko ka turo da saƙo ta wannan lambar 09019086105 ko kuma saƙon watsaf. Tura kalmar da ma’anar ta sai kuma sunan ka/ki.