liƙawa: Zazzaɓin Cizon Sauro (Malaria)
Mene Ne Zazzaɓin Cizon Sauro (Malaria)
Zazzaɓin Cizon Sauro (Malaria) cuta ce da take damun mutanen duniya, musamman mutanen Afrika, kuma wannan cuta, tana ɗaya daga cikin cututtukan da suke...