liƙawa: WikHausa
Addu’a Idan Mutum Ya Ga Wani Abu Mai Ban Mamaki
Addu'a idan mutum ya ga wani abu mai ban mamaki, ko na farin ciki
سُبْحَانَ اللهِ
Subhanallah
Tsarki ya tabbata ga Allah.
الله أكبر
Allahu akbar
Allah ne Mafi girma.
Danna...
Sharhin Littafin Ina Son Sa Haka
Littafin Ina Son Sa Haka
Littafin Ina Son Sa Haka wanda Balaraba Ramat Yakubu ta wallafa a shekarar ta 1999, yana ba da labarin wata...

