liƙawa: Wasan Ƙunshi
Sakamakon Bincike A Kan Wasan Ƙunshi
Wannan bincike wanda aka gudanar, an yi amfani da hira da ziyar gani da ido da shiga cikin masu aiwatar da wasan inda ya...
Yadda ake Gudanar da Wasan Ƙunshi
Da zarar watan azumin ya kama, watan (Ramadan), ‘yan mata su ne masu ko suke gudanar da wannan wasa a ƙarƙashin tallafin ‘yan uwa...
Menene Wasan Ƙunshi?
Wasan ƙunshi, yana daga cikin nau’o’in wasannin gargajiya wanda samari da ‘yan mata suke aiwatarwa shekara-shekara. Sannan yana ɗaya daga cikin wasanni na al’ada...


