liƙawa: Wanzancin Hausawa
Nason Al’adun Yarabawa A Kan Wanzancin Hausawa
A wurin Yarabawa ayyuka makamantan na wanzanci Hausawa akwai mutane daban-daban waɗanda suke aiwatar da su a tsakanin mutanen wannan al’umma. Misali ‘bonjamo ko...
