liƙawa: Sujjadar Rafkanuwa
Nau’o’in Sujjadar Rafkanuwa
Sujjadar rafkanuwa iri biyu (2) ce, akwai
Qabli: ita ce wacce ake yi kafin a yi sallama (bayan an karanta tahiya da salatin...
Sujjadar Rafkanuwa
Sujjadar rafkanuwa sujjadu ne guda biyu da ake yi a madadin mantuwa da aka yi a cikin sallah saboda dalilin yin ƙari ko ragi.
Matsayin...