liƙawa: Rabe-raben
Rabe-Raben Zawarawa
Bisa ga al'adar Bahaushe, ya yi duba na tsanaki gami da dogon nazari, don rarrabe ire-iren zawarawa, kamar haka;
1. Bazawara (Tsohon hannu).
2. Ta-ƙi zama.
3....
Rabe-Raben Auren Hausawa
Auren Hausawa ya rabu gida-gida kamar haka:
1. Auren kuɗi.
2. Auren sadaka.
3. Auren zumunci.
4. Auren dole.
5. Auren ɗauki sandar ko takalmin ka.
6. Auren jeka da...