liƙawa: Menene Ciwon Sikila (SICKLE CELL DISEASE)
Mene Ne Ciwon Sikila (SICKLE CELL DISEASE)
Jini wanda ake gani a zahiri idan mutum yaji ciwo, ko kuma ya yanke jikinsa, yana ɗauke da abubuwa iri daban–daban, kamar su ‘plasma‛,...