liƙawa: Marigayi Alaramma Suraj Yunus
Tarihin Marigayi Alaramma Suraj Yunus Kudan
An haifi Alaramma Surajo Yunusa a ranar 07/03/1966 a garin Kudan, cikin ƙaramar Hukumar Kudan, Jihar Kaduna, Nigeria. Sunan Mahifiyarsa Maimuna, sunan mahaifinsa Liman...