liƙawa: Manzon Allah (Saw)
Haihuwar Annabi Muhammad (S.A.W)
Shugabanmu Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wasallam) shi manzon Allah ne, zuwa ga mutane baki ɗaya, cikamakin Annabawa, shugaban Manzonnin Allah ne.
1. Ya zo da...
Kakannin Manzon Allah (Saw)
Nasabar manzon Allah sallahu Alaihi wa sallama tana tiƙewa har zuwa ga Annabi Ibrahim Hikimar Ubangiji ta ƙaddara cewa shi Annabi Ibrahim wanda shi...

