liƙawa: maganin aljanu
Yadda Kalolin Aljanu Suke
Aljanu kala-kala ne kamar yadda muke nau'in mu kala-kala:
Ga kalolin Aljanu kamar haka:
Jinnul gawas
Jinnul ɗayyar
Jinnul bait
Jinnul jalab wal tahdir
Jinnul majus
Jinnul yahudi
Jinnul nasari
Jinnul muslim
Jinnul ashiƙ
Jinnul...
Amfanin Zaitun A Jikin Ɗan Adam.
Amfani zaitun a jikin ɗan Adam wanda ya kamata mu sani, Shi dai zaitun itaciya ce mai albarka da kuma ba da cikakkiyar lafiya...

