liƙawa: Kudan
Tarihin Garin Kudan
BABI NA ƊAYA
Allah mai yin yadda Ya so. Garin Kudan, tsohon gari ne da ya ginu bisa mutunci, tsoron Allah da kuma kishin al’umma....
Tarihin Hajiya Halima Jumare Kudan
An haifi Hajiya Halima Jumare a garin Kudan, ƙaramar hukumar Kudan, jihar Kaduna a ranar 11th Afrilu a shekara ta 1964, ta yi karatu...

