liƙawa: Ina mafita?
Ina Mafita?
Kowacce cuta tana da magani, kuma kowace matsala tana da mafita, don haka mafita ga wannan mummunan hali da muka shiga ya zama wajibi...
Su Wanene Matasa?
Ya kamata kafin mu je ko'ina mu fara bayyana shin su wane ne matasa wato matashiya ko matashi. Akwai ra'ayoyi daga masana daban-daban game...

