liƙawa: Ibrahim Yaro Yahaya
Taƙaitaccen Tarihin Ibrahim Yaro Yahaya (1944–1995)
Ibrahim Yaro Yahaya ya kasance mashahurin masani marubuci a fannin harshen Hausa. Yahaya ya bayar da gudunmawa wajen rubuta litattafai a ɓangaren harshe da...
