liƙawa: Haƙuri
Amfanin Haƙuri
Haƙuri: Shi ne danne zuciya a kan wani abu mara kyau, wanda ya baƙantawa mutum zuciya.
Haƙuri yana da matuƙar amfani ga mutane, kamar yadda...
Matakan Zaman Lafiyar Kishiyoyi, Haƙuri Da Junansu A Kan Kurakurai
Haƙuri da kau da kai game da kura-kuren kishiya; shi ne mafi girman abubuwan da suke wanzar da zaman lafiya a tsakanin kishiyoyi. Ga...

