liƙawa: Gwaggonni
Sunayen Baffanni, Gwaggonni Da Ƙwarorin Annabi S.A.W
Sunayen Baffanin Annabi S.A.W
1. Abbas.
2. Hamza.
3. Abu-ɗalib.
4. Zubairu.
5. Haris.
6. Hajlatu alkam.
7. Dinar.
8. Abu-lahabi.
Dukkanin su ba musulmai ba ne, in banda sayyadina Hamza shi kaɗai.
Sunayen...