liƙawa: Farfesa Mu’azu Sa’adu
Tarihin Farfesa Mu’azu Sa’adu Muhammad Kudan
An haifi Dr. Mu'azu Sa'adu Muhammad a ranar 13/3/1964 a unguwar Tsauni garin Kudan, Ƙaramar hukumar Kudan Jihar Kaduna. Mahaifinsa Malam Adamu Muhammad (Andiyo)...