liƙawa: Dangantaka
Dangantakar Annabi Muhammad Da Rasuwar Mahaifinsa
1.Mahaifinsa: Shi ne Abdullahi ɗan Hashim ɗan Abdulmanaf ɗan Ƙusayyun ɗan Kilab.
2.Mahaifiyarsa:- Ita ce Aminatu 'yar wahabu 'yar Abdulmanaf 'yar Zuhra 'yar Kilabu.
3.Mahaifiyarsa da...