liƙawa: Azzaluman Shugabanni
Hadisai Uku Akan Haramcin Goyon Bayan Azzaluman Shugabanni
HADISI NA ASHIRIN DA HUƊU
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu Anhu) ya ce: Wanda ya yi zaman ƙauye zai yi jafa’i, wanda yake farauta...