-
khairatu.shehu wrote a new post 1 day ago
Addu'a Ga Wanda Yace Maka: Allah Ya Yi Maka Albarka
وَفِيكَ بَارَكَ الله. Wa fi ka barakallah Kai ma Allah ya yi maka albarka. Karanta Addu’a Ga Wanda Aka Zo Biyansa Bashinsa Edita@rumasau-kallamu
-
khairatu.shehu wrote a new post 3 months, 1 week ago
Abin Da Ake Faɗa Idan Aka Firgita
لاَ إلَهَ إلا الله La ilaha illal-lah Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah. Don karanta Addu’ar Da Ake Faɗa Don Kawar Da Kaidin Shaiɗanu Masu Taurin Kai danna nan Edita@rumasau-kallamu
Gida Rumasa'u Muhammad Kallamu