-
Maimuna Adamu rabo wrote a new post 4 years, 10 months ago
A yau za mu koyi yadda ake irish pizza, wato pizzar dankalin Turawa. Tana da matuƙar daɗi da sauƙin sarrafawa, Ana iya cin ta a karin kumallo ko a abincin dare.
Abubuwan da ake bu […] -
Maimuna Adamu rabo wrote a new post 4 years, 10 months ago
Gireba abin maƙwalashe ce, da ta samo asali daga fulawa; kuma ana yin ta ne da abubuwan amfanin yau da kullum, masu sauƙin samuwa. Ku dai ku biyo mu domin ku ga yadda za a yi wannan girebar.
Abubuwan h […] -
Maimuna Adamu rabo wrote a new post 4 years, 11 months ago
Pizza abin maƙwalashe ne da ake yin sa da fulawa da wasu abubuwa na amfanin yau da kullum. Ana cin shi da shayi ko da lemo.
Abubuwan Da Ake Buƙata
· Fulawa
· Gishiri
· Yis
· Olive oil (man zaitun)
· Cheese Man sh […] -
Maimuna Adamu rabo wrote a new post 4 years, 11 months ago
Soyayyiyar taliya samfarin abinci ne, da ake yi da taliya a maimakon a ci da miya ko dafa-duka. To wannan samfarin ma akwai shi da sauƙi wurin haɗawa kuma da daɗi wurin ci.
Abubuwan Da Ake Buƙata:Taliya
Tu […] -
Maimuna Adamu rabo wrote a new post 4 years, 11 months ago
Abubuwan da ake buƙata domin haɗa ƙunun gyada mai Ayaba da Kwakwa ba su da yawa; kunun gyada mai ayaba da kwakwa yana da matuƙar daɗi sosai musamman a ce an kula da tsafta a lokacin da ake haɗa sa.
Abubuwan Da Ak […] -
Maimuna Adamu rabo changed their profile picture 4 years, 11 months ago
Gida Maimuna Adamu rabo