Maulanatu Abdullahi

  • Katin Ɗan Ƙasa – Yanzu kana ko kina da damar sanin cewar ko katin na dan ƙasa ya zama an kammala domin karɓa.

    Musamman waɗanda suka daɗe da yin katin ta hanyar bin waɗansu matakai.

    Ga matakan kamar haka: […]

  • Wannan wani masarrafi ne wanda kamfanin sadarwa na MTN ya samar wa abokan hurɗarsa domin aiwatar da wasu ayyuka na musamman, domin daɗa ba su damar sani da fahimtar bayanai a kan layukansu na sadarwa. Yana da a […]