-
Lawan Bello wrote a new post 4 years ago
Tafiya Sujudah: Akwai hadisin da ya ce mai sallah ya fara ajiye gwuiwarsa kafin hannayensa. Ruwayar (wa’il ibnu hujur).
Akwai kuma hadisin da ya ce ; ya fara ajiye hannayensa kafin gwuiwarsa, ruwayar (Abu […]
-
Lawan Bello wrote a new post 4 years ago
Yadda Ake Yin Tasbihi A Ruku'u
Tasbihi A Ruku’u: Mutum zai yi tasbihi a lokacin da ya yi ruku’u kamar haka; “Subahaana Rabbiyal Azim wabi hamdihi” […]
-
Lawan Bello wrote a new post 4 years ago
Idan zai yi sujudah, ya tabbatar ya yi ne a kan gaɓoɓinsa guda 7.
1-2 tafukan hannuwansa biyu, idan yana da su.3-4 guiwowin ƙafafunsa biyu, idan yana da su.5-6 wasu daga cikin yatsun digadigan ƙafafunsa biy […]
-
Lawan Bello wrote a new post 4 years ago
Bayan ƙare karatun surah; mutum zai yi ruku’u kamar haka, zai ɗora tafukan hannayensa biyu; yana mai ware ‘yan yatsun hannuwan nasa a kan gwuiwowin ƙafafunsa biyu;
Zai miƙar da bayansa, sannan zai daidaita kan […]
-
Lawan Bello wrote a new post 4 years ago
Bayan karatun Fatiha , sai karatun surah; mutum zai karanta abin da ya sawwaƙa tare da shi na surah; ko ayoyi ko ya fara wata surar ya manta sai ya canza wata.
Ko ya karanta farkon surah ya tsallaka tsakiya […]
-
Lawan Bello wrote a new post 4 years ago
Falalar Tafiya Masallaci
Tafiya masallaci domin yin ɗaya daga cikin salloli biyar bayan alwala. A lokacin da mutum ya ƙare alwala, idan namiji n […]
-
Lawan Bello wrote a new post 4 years ago
Bayan gama iƙama a sallar jam’i ko sallar mutum shi kaɗai; mace ce ko namiji, sai ya yi kabbarar harama wacce ita ce mabuɗin sallah.
Yadda ake yin ta shi ne, furta kalmar (Allahu Akbar) tare da ɗaga han […]
-
Lawan Bello wrote a new post 4 years ago
Mai yin sallah zai buɗe karatun Alƙur’ani da Bismillah a ɓoye, ba tare da mamu sun ji karatun Bismillah ba, shi ne limami kuma sallah ce da ake bayyana karatu.
A mazhabin Malikiyya kuma zai bayyana karatun Bi […]
-
Lawan Bello wrote a new post 4 years ago
Karatun fatiha ga kowanne mai yin sallah wajibi ne; babu sallah ga wanda bai karanta Fatiha ba, sai dai banda mutum 1, wato sabon musulunta da bai iya karanta komai cikin Alqur’ani ba; zai yi sallah a haka, koda […]

Gida Lawan Bello